Apr 20, 08:16 AM

How do you give greenlight to Someone you don't talk to

Ladies, if you meet a man you like but you can't approach and the both of don't share anything in common nor talk to each other . What cues/green light will you give him to let him know that you are interested in him

Replies

(17)
Apr 20, 08:50 AM
that’s where Tahajjud come in 😂😂😂. I’m not a lady sha
Apr 20, 11:47 AM
Abdulkarim Badamasi Apr 20, 08:50 AM

that’s where Tahajjud come in 😂😂😂. I’m not a lady sha

0
Lol
Apr 20, 11:48 AM
I will advise to just go straight forward and tell him, or ask of his num and start communicating. Because u said u Dnt communicate meaning I don’t even have his contact
Apr 20, 01:08 PM
First you need establish communication, by following his social media accounts. Start from greetings, compliments, showing concern da dai sauran hikimomi irin naku na mata . But know that some men never understand green light you have to push before they go.
Apr 20, 01:26 PM
Anonymous #1 Apr 20, 11:48 AM

I will advise to just go straight forward and tell him, or ask of his num and start communicating. Because u said u Dnt communicate meaning I don’t even have his contact

0
i don't think she should do this, haba she's a lady fa
Apr 20, 01:36 PM
Zee Abdul Apr 20, 01:26 PM

i don't think she should do this, haba she's a lady fa

0
tsaya jiran she's a lady kwado yyi mata kafa,wani zubin dole sai dai macen ta tunkari namijin tace tana sansa,cox a yacce ta fada tace ba wata hanya da suka hada,both of them, kawai ita t san dashi,abu mai sauki kawai tayi approaching dinshi t gayamai kome d kome ,in yaga yansanta ajone if not ta hakura karta wahalar da kanta,in kuma b hka bah tasasamu wani dn abokin nasa wayay ye haka ta tela mai shi kuma ysan yacce zaiyi y karkato da hnklin abokin nasa
Apr 20, 01:39 PM
in yanada wani aboki fasihi b nusari bah,ta sameshi ta tela mai,ta mai ddin bakinku na mata,tacemai kasan bazan iya fada mai bah,sbd kunya ya taimaka shi yyi mata kokari ya dan janyo hanklinsa kanta,ita kuma saita dan nuna alamu haka dai...bla blah blah........nagaji d typing but akwai ways da yawa da zata bashi dama ya kawo kansa,ko kuma tayi mai wuyar kawai t same shi a kashe boss din.
Apr 20, 01:43 PM
Mashkur wali Apr 20, 01:36 PM
tsaya jiran she's a lady kwado yyi mata kafa,wani zubin dole sai dai macen ta tunkari namijin tace tana sansa,cox a yacce ta fada tace ba wata hanya da suka hada,both of them, kawai ita t san dashi,ab[...] tsaya jiran she's a lady kwado yyi mata kafa,wani zubin dole sai dai macen ta tunkari namijin tace tana sansa,cox a yacce ta fada tace ba wata hanya da suka hada,both of them, kawai ita t san dashi,abu mai sauki kawai tayi approaching dinshi t gayamai kome d kome ,in yaga yansanta ajone if not ta hakura karta wahalar da kanta,in kuma b hka bah tasasamu wani dn abokin nasa wayay ye haka ta tela mai shi kuma ysan yacce zaiyi y karkato da hnklin abokin nasa
0
nikuma muna following juna asocial media..bamucika gaisawaba ma munadai viewing status din juna he requested for my no..gskiya I like him Nima I think he likes me but harynx befadaminba..Kar incusa Kai dayawa yace dama befurtaba yanzanyine..in iya takuna..haryafada dabakinshi
Apr 20, 01:48 PM
Anonymous #3 Apr 20, 01:43 PM
nikuma muna following juna asocial media..bamucika gaisawaba ma munadai viewing status din juna he requested for my no..gskiya I like him Nima I think he likes me but harynx befadaminba..Kar incusa K[...] nikuma muna following juna asocial media..bamucika gaisawaba ma munadai viewing status din juna he requested for my no..gskiya I like him Nima I think he likes me but harynx befadaminba..Kar incusa Kai dayawa yace dama befurtaba yanzanyine..in iya takuna..haryafada dabakinshi
0
tun farko sai kice kunama following juna a social media,tunda y karbi number kidan bada loakci kar kije ki gayamai.....kinsan wasu mazan kana cewa kana sansu toh kofar wulkanci ta bude ko kuma yyi amfani da wnn damar yyi abunda ba shine bah.......kidan rika duba viewing status din sa,kina dan mai mgana kina jansa jiki,da barkwanci haka,da hira,har kija hnklinsa ya dawo kanki,abubuwanku dai na mata.
Apr 20, 01:54 PM
Mashkur wali Apr 20, 01:48 PM
tun farko sai kice kunama following juna a social media,tunda y karbi number kidan bada loakci kar kije ki gayamai.....kinsan wasu mazan kana cewa kana sansu toh kofar wulkanci ta bude ko kuma yyi amf[...] tun farko sai kice kunama following juna a social media,tunda y karbi number kidan bada loakci kar kije ki gayamai.....kinsan wasu mazan kana cewa kana sansu toh kofar wulkanci ta bude ko kuma yyi amfani da wnn damar yyi abunda ba shine bah.......kidan rika duba viewing status din sa,kina dan mai mgana kina jansa jiki,da barkwanci haka,da hira,har kija hnklinsa ya dawo kanki,abubuwanku dai na mata.
0
ok nagode..zanjaraba Allah Yasa mudace...Amma fa he is rich..karyaga inadan shiganshi yaga ko ina San abin haninshine..kuma wlhi bahaka bane kawai dai yanada barkwancine da Fara a shiyasa nakesonshi
Apr 20, 02:12 PM
Zee Abdul Apr 20, 01:26 PM

i don't think she should do this, haba she's a lady fa

0
ok maaa 🌚🌚🌚 kada tayi to zata rasani walla idan batayi ba😑😑
Apr 20, 02:16 PM
Anonymous #3 Apr 20, 01:43 PM
nikuma muna following juna asocial media..bamucika gaisawaba ma munadai viewing status din juna he requested for my no..gskiya I like him Nima I think he likes me but harynx befadaminba..Kar incusa K[...] nikuma muna following juna asocial media..bamucika gaisawaba ma munadai viewing status din juna he requested for my no..gskiya I like him Nima I think he likes me but harynx befadaminba..Kar incusa Kai dayawa yace dama befurtaba yanzanyine..in iya takuna..haryafada dabakinshi
0
turamai goron sallah sannan kije gidan su ki kai gaesuwa gurin mamanshi nd kinsamu diclofenac sodium 100mg kisha biu da safe biu idan zakije tuhajj gobe da safe zaki nemeni ki ban labarin yanda ake ciki 🤸‍♂️🤸‍♂️🏃
Apr 20, 03:58 PM
Zee Abdul Apr 20, 01:26 PM

i don't think she should do this, haba she's a lady fa

0
so?
Apr 20, 07:58 PM
Anonymous #3 Apr 20, 01:54 PM

ok nagode..zanjaraba Allah Yasa mudace...Amma fa he is rich..karyaga inadan shiganshi yaga ko ina San abin haninshine..kuma wlhi bahaka bane kawai dai yanada barkwancine da Fara a shiyasa nakesonshi

0
Allah ya taimaki ki sis
Apr 21, 11:43 AM
MuhammadS Apr 20, 03:58 PM

so?

0
I don't think its appropriate for a lady to approach a Man, she can show him signs but not approach him. its my personal opinion
Apr 21, 01:45 PM
Zee Abdul Apr 20, 01:26 PM

i don't think she should do this, haba she's a lady fa

0
So she should wait had sai randa ya San tana son shi kenan. Beside lady approaching a guy is not haram is Sunnah.
Apr 22, 02:29 PM
first of all kifara istikhara then sai ki nema phone no sa ki fada masa Abu 2 ne zai faru kodai yyi accepting ko yyi rejecting but karki zubar da kimar ki ta mace kija class dinki tohm Allah sa adace... it once happens to me and yamun anfani sosai har bama zaki iya gane nice nayi post approach ba
×