Sallah is coming and i was thinking of buying sallah cloth for my gf wasu sunce mun qara in bayar da kudi. What do you think? (Girls/Women) Kudi da Kayan Sallah wanne kuka fi so???
gaskiya gwanda ka bata kudin
gaskiya ka Bata kudin ta Kara tasai abunda Bata dashi
malan haramun ne muddun ba auren ta kayi bah
giver her the money please is better
ah oga why you one put sand sand for her gari๐ฉ๐
saboda me ya zama haramun?
Ka bata kudin
dnt mind him
black stomach
gaskiya,huh!
ta ina ya zama haramun? is just part of kyautatawa
ai kanada yan uwah nakusa
gsky ya tashiyasa
ba muharra ma tai bata
๐
๐ Kowa da matsayinsa
yo toh dole se an muharrama tai?
ai muddun uwaye suna daukar nauyi yarinya to mai zai sa wani ya dauka wanna abun fa xai'iya halatta mai wani abun daban
haka nah tayuyu mah yan uwan nasa sunfita bukata
ahh ahh yau nakejin ikon Allah like bangane ba idan kai baxaka ba pls kabar wasu suyi kace haram that means islam ya haramta ko ๐ค๐ค pls stay aside kabar masu kyautatawa suyi allah ya bamu kadan baki daya
mexai lalata? kawai sbd ka nawa yar mutane kyauta to let me tell you something wlh duk namijin da baya bama budurwar shi kyauta kawai kallansa take shi namiji me kyauta daban yake wlh
haka suka ce maka
I'll prefer giving gifts Sha. seems immature giving money
acct no kawai ๐
ka siya kayan sae ka hada mata da kudin dinki
kace kai baka kyauta toh ka bar masuyi suyi
ka bani kudin zan bata ๐๐
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment