Good day dearies how is RAMADAN going Allah ya bamu ladan dake ciki! my cousin's husband wants to marry me and she's just like a sister from thesame mother to me a gidansu na tashi mamana da babanta are from thesame parent tun Ina karama aka mayar dani gidansu can nayi wayo bansan dadin gidanmu ba coz ban zauna da kowannen su ba not even my mother! Sunyi aure da mijin ta 12years back for the past 5years yana bibiyata shi aurena zeyi and all. Haka kawai idan ya tashi yimun kyauta ze turamun 50k wai insaya abunda nakeso wallahi akan shi har banason zuwa gidan ta na rasa ta yanda zan bullo mishi banason fadama matarshi directly saboda banason abunda ze taba aurenta kuma banaso tazo daga baya ta gano bansan wanne kallo zatayi mun ba
babu wata illah ammah dai abun da nauyi try nd talk to ur elders ba abuba ne wanda xakabari axuciya
wannan ba abu bane da zaki bar zuciyarki ta zauna da shi, ki neimi wani sheida da zai tabbatar shine yake bibiyarki sannan ki sanar sa iyayen naku yanda zasu fahimta sai su san abinyi.,but wai mgnr kigayawa ita cousin dinki karma ki fara sbd zai daga mata hankali kuma ba lallai bane ta fahimceki san nan ina ganin ita babu ibinda zata iyayi akai
it’s normal but abun shine ana barin halal dan kunya
Well sister it's already complicated
may Allah see us through all.
wlh ba betrayal bane idan kin biye masa.. saidai illar mata zata iya ganin an yaudareta. buta addini ba laifi bane
gaskiya kam
Ba illa amma ana barin halas don kunya
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment