Mar 22, 11:53 PM

what prayer can I do to get a spouse?

Dan Allah wani Addu'ane da zan dingayi Allah yakawo abubuwan cikin sauki da gaggawa dan wallahi nidai nakai ashirin dabiyar ko saurayi banda balle mijin yazo wanda ma sukecewa suna sona walh badagaske suke ba jikina sukeso nasan komi lokaci ne but walh ina needing ko saurayi walhh

Replies

(10)
Mar 23, 03:55 AM
kiyi ta fadawa Allah a sujjada insha Allah zai dubeki
Mar 23, 04:12 AM
Allahuma yassir li jalisan Saliha
Mar 23, 06:55 AM
rabbi inni lima anzalta ilayya min khairin faqir
Mar 23, 06:59 AM
Rabbana hablana min azwajina wa zuriyyatina qurata a’ayunin waja alna lil muttaqina imama
Mar 23, 07:27 AM
just keep praying Allah will answer u
Mar 23, 12:13 PM
I wonder what is wrong with guys these days. this womanizing is gradually becoming a pandemic
Mar 23, 09:01 PM
Wa alqaitu alaika mahabbatan minni..ki dage dayi In Sha Allah za'a dace
Mar 23, 11:13 PM
Ayeesher Umar Muhammad Mar 23, 09:01 PM

Wa alqaitu alaika mahabbatan minni..ki dage dayi In Sha Allah za'a dace

1
thanks so much
Mar 24, 10:00 PM
rabbi inni Lima anzalta ilaihi min hairin fakir
Mar 25, 12:23 PM
MuhammadS Mar 23, 12:13 PM

I wonder what is wrong with guys these days. this womanizing is gradually becoming a pandemic

0
Wlh is becoming more serious than ever Allah y shirya mu y tsare mana imanin mu
×