Assalamu Alaikum,
Good morning everyone, there is this guy that I met on a social media platform we've been chatting and making phone calls for some time,and exchanging pictures for a while. then after like two weeks he requested for video call and i accepted bcos we aren't from thesame place and after it we all become more comfortable with each other he began telling me the type of woman he want,wai yana son mata ashawo type.the question here is zai jira ayi auren before afara irin wannan shawaran kodai tun yanzu za'a fara? ni I was shocked to hear it from him and why will he say this kind of thing to me?
Abani shawara anya wannan yana cikin nagari kuwa?
Just pray saboda we canโt judge a book by it's cover๐
Toh kinsan dan Adam ya kanyi kuskure a lokuta da dama but is good for you ki nuna mai hakan ba dai dai ba ne irin wadannan maganganun idan mai fahimta ne sai ya gyara
Kowane namiji yana son mace Ashawo type ai a matrimonial home dinsa, amma shi mene na fada miki. Maybe yana son yasan ke din ze samu cikakken jin dadi dayake so dake ko kuwa ustaziyar mata ce a gidan miji๐
๐๐๐๐
sai ki tambaye Shi me yake nufi da hakan, idan Yana nufin bayan aure ne shike nan in kuma akasin hakane sai ki Mai nasiha domin yaji tsoron Allah in ya fahimta to in be kuma fahimta ba ya gyara kukuren Shi to wannan ba ammfanin wani muamala da Shi.
๐๐๐๐๐๐
๐
๐
ni gaskiya nadaina yi mishi magana saboda almost 3 days yana kirana bana dauka
ikon Allah, shima after marriage yake nufin but still be kamata ya fadamin ba, ni tunda ya fada ya fara fita a raina
na so naji dalili nima sai yake cewa wai he want me to know kar after aure nazo nace ni I'm not that type,wai tun yanzu yakamata yafadi ra'ayin sa wai
๐๐๐๐
absolutely. to me is not bad kuma my view is what he meant is yanason mata wayayyiya wace baxata kama noqe noqe ba ko kunya bayan anyi aure,kinsan most maza suna complaining din rashin sakewar jikin matansu saboda kunya.Amma kuma karki yadda kukama irin maganar har sai kintabbata aurenki zaiyi ooo.Allah yasa mudace
Amin nagode da shawara
๐คญhmmm
kiiyi addua
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment