SO/SOYAYYA
Baffancy Dec 29, 10:44 AM

SO/SOYAYYA 1

ASLM JAMA'A BARKANMU D WANNAN MAI ALBARKA D FATAN KOWA YANA LAFIYA.. To jama'a kamar kullum dai yau dinma nine gogan naku wanda baya rasa kawo muku abinda zaku dan taba.... So Ina fatan kowa zai fito domin mu tattauna dan mu karu gaba dayan mu... Yau zamu tattauna akan wasu kalmomi guda biyu wanda muke kasa bam-bam cesu a rayuwarmu ta yau d kullum,hakan kuma yakansa mukan shiga damuwa sosai sbd rashin sanin bam-bam cinsu... Wannan kalmomi sune SO DA SOYAYYA.... Tambaya..... Menene bam-bam cin SO DA SOYAYYA Ina fatan yau zamu fito d dukkan karfin mu don mu taimakawa kanmu wajan kage bam-bam cin su .... BY BAFFANCYN (S)
post

Replies

(33)
Zahrau haladu Dec 29, 10:56 AM
Kai baffancy ya isheka ๐Ÿ™„haka da wai ni kam kai baka da Aiki sai magana akan soyayya ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น
reply 0
Baffancy Dec 29, 11:07 AM

Ai soyayya itace jigon kowanne Dan Adam kuma itace musabbabin duk kan wata matsala tamu sbd da haka ya zama wajibi mu san meye maganin matsalarmu..shiyasa nake so kowa yazo y baje basirarsa domin mu karu mu bam-bam ta tsaninmu d saura mutanan d basa wannan platform din ta yanda shigowarmu zatasa mu samu wani ilimi mu kuma karu d juna...
reply 0
Zahrau haladu Dec 29, 11:10 AM
Jama'a ku taimaka nifa kai na ya kulle anya zan iya amsawa๐Ÿ˜ข
reply 0
Baffancy Dec 29, 11:13 AM

ke kika sani kuma wannan ya rage naki...wannan matsalar tana daya dga cikin abinda take sawa muke fadawa t soyayya rashin sanin ka'idojinsu yana sawa mu dauki wasu musa a gurbin wasu
reply 0
Nameer Dec 29, 12:36 PM
Seeyermerh Dec 29, 12:38 PM
so: shine a cikin zuciya yake kuma so halittane sbd da ba halitta bane ba bazaka taba ganin tsoho allah y sa mai son yarinya wacce batafi yar cikinsa ba soyayya: ita kuma soyayya yinta akeyi tsakanin dan Adam sbd koh ba namiji da mace ba soyayya ana yinta tsakanin jinsi daya zakaji allah yasa maka son wnn abokinka koh abokiyarki ๐Ÿ™ Tom nidai wnn na sani a iya fahimta na
reply 1
Baffancy Dec 29, 12:42 PM

Allah sarki Dan gidana Ina kewarka
reply 0
Nameer Dec 29, 12:58 PM

Wllhy kabari kawai. abubuwa ne ya dan min yawa. nayi tafeye tafeye ne.
reply 0
Seeyermerh Dec 29, 01:03 PM

hh Tom shknn
reply 0
Baffancy Dec 29, 01:10 PM

Da fatan dai yau kinci abinci d yawa sbd akwai maganganu
reply 0
Baffancy Dec 29, 01:11 PM

Haba nifa ince gaba daya shiyasa bana jin lbrnka
reply 0
Seeyermerh Dec 29, 01:20 PM

hhhhh Tom shknn naci wasu magan ganune ๐Ÿ˜น
reply 0
Baffancy Dec 29, 02:29 PM

Aa ba yanxu ba saida daddare
reply 0
Zahrau haladu Dec 29, 04:16 PM

Uhmmm mutum de ya sani da ido daya๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น nake kallon๐Ÿ˜Ž sa to baza a iya deceiving dina ba๐ŸŒš
reply 0
Dr A A Dec 29, 04:36 PM
wai nikam baffancy yahaya so yayanka ne hln๐ŸŒš
reply 0
Baffancy Dec 29, 05:02 PM

Ni yanxu sbd Allah Dr me nayi
reply 0
Zahrau haladu Dec 29, 05:41 PM

Uhhmmm pls help me ask him oooo don Nima na kasa gane wanan lamari
reply 0
Zahrau haladu Dec 29, 05:41 PM

Uhmmm wai deee
reply 0
Zahrau haladu Dec 29, 05:42 PM

Dr ma de ya gane ka
reply 0
Baffancy Dec 29, 05:54 PM

Wlh duk binciken ki bazaki taba gano wannan abin ba ko ke magu uwar bincike
reply 0
Baffancy Dec 29, 05:55 PM

I'm in love triangle ne shine yasa
reply 0
Zahrau haladu Dec 29, 06:06 PM

Hahahahaha ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ wallah kabi ni a hankali ๐Ÿคฃ
reply 0
Seeyermerh Dec 29, 09:14 PM

Tom shknn ga daren yy ai munaji
reply 0
Seeyermerh Dec 29, 09:15 PM

thank you sis ๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น๐Ÿ˜น
reply 0

Related Posts


Trending

TELL US WHAT YOU ARE HERE FOR Entertainment
Arewa up gave me a friend that i will never forget. Relationship
YOUNG GIRLS AREN'T SERIOUS IN RELATIONSHIP THAT'S WHY I PREFER MATURED WOMAN Relationship
My Introvert friend need an advice, Advice
Ladies, what are the important qualities you seek in a partner? Relationship
The type of wife i'm seeking? Relationship
What is the worse mistake you have ever done in your life. General
question for my ladies Lifestyle
I need your opinion and advice on a situationship Relationship
lets talk about life ๐Ÿ’”๐Ÿ˜ข General
Anyone in lagos? General
Seeking for advice Relationship
I need people's opinion on this matter General
i need your advice plss Confession
Dear future husband Relationship
## Dear Singles Relationship