SO/SOYAYYA
Baffancy Dec 29, 10:44 AM

SO/SOYAYYA 1

ASLM JAMA'A BARKANMU D WANNAN MAI ALBARKA D FATAN KOWA YANA LAFIYA.. To jama'a kamar kullum dai yau dinma nine gogan naku wanda baya rasa kawo muku abinda zaku dan taba.... So Ina fatan kowa zai fito domin mu tattauna dan mu karu gaba dayan mu... Yau zamu tattauna akan wasu kalmomi guda biyu wanda muke kasa bam-bam cesu a rayuwarmu ta yau d kullum,hakan kuma yakansa mukan shiga damuwa sosai sbd rashin sanin bam-bam cinsu... Wannan kalmomi sune SO DA SOYAYYA.... Tambaya..... Menene bam-bam cin SO DA SOYAYYA Ina fatan yau zamu fito d dukkan karfin mu don mu taimakawa kanmu wajan kage bam-bam cin su .... BY BAFFANCYN (S)
post

Replies

(33)
Zahrau haladu Dec 29, 10:56 AM
Kai baffancy ya isheka 🙄haka da wai ni kam kai baka da Aiki sai magana akan soyayya 😹😹😹
reply 0
Baffancy Dec 29, 11:07 AM

Ai soyayya itace jigon kowanne Dan Adam kuma itace musabbabin duk kan wata matsala tamu sbd da haka ya zama wajibi mu san meye maganin matsalarmu..shiyasa nake so kowa yazo y baje basirarsa domin mu karu mu bam-bam ta tsaninmu d saura mutanan d basa wannan platform din ta yanda shigowarmu zatasa mu samu wani ilimi mu kuma karu d juna...
reply 0
Zahrau haladu Dec 29, 11:10 AM
Jama'a ku taimaka nifa kai na ya kulle anya zan iya amsawa😢
reply 0
Baffancy Dec 29, 11:13 AM

ke kika sani kuma wannan ya rage naki...wannan matsalar tana daya dga cikin abinda take sawa muke fadawa t soyayya rashin sanin ka'idojinsu yana sawa mu dauki wasu musa a gurbin wasu
reply 0
Nameer Dec 29, 12:36 PM

Gaskiyan shi ne ai. ba abunda ya kai soyayya a zamanin mu na yanzu
reply 1
Seeyermerh Dec 29, 12:38 PM
so: shine a cikin zuciya yake kuma so halittane sbd da ba halitta bane ba bazaka taba ganin tsoho allah y sa mai son yarinya wacce batafi yar cikinsa ba soyayya: ita kuma soyayya yinta akeyi tsakanin dan Adam sbd koh ba namiji da mace ba soyayya ana yinta tsakanin jinsi daya zakaji allah yasa maka son wnn abokinka koh abokiyarki 🙏 Tom nidai wnn na sani a iya fahimta na
reply 1
Baffancy Dec 29, 12:42 PM

Allah sarki Dan gidana Ina kewarka
reply 0
Nameer Dec 29, 12:58 PM

Wllhy kabari kawai. abubuwa ne ya dan min yawa. nayi tafeye tafeye ne.
reply 0
Seeyermerh Dec 29, 01:03 PM

hh Tom shknn
reply 0
Baffancy Dec 29, 01:10 PM

Da fatan dai yau kinci abinci d yawa sbd akwai maganganu
reply 0
Baffancy Dec 29, 01:11 PM

Haba nifa ince gaba daya shiyasa bana jin lbrnka
reply 0
Seeyermerh Dec 29, 01:20 PM

hhhhh Tom shknn naci wasu magan ganune 😹
reply 0
Baffancy Dec 29, 02:29 PM

Aa ba yanxu ba saida daddare
reply 0
Zahrau haladu Dec 29, 04:16 PM

Uhmmm mutum de ya sani da ido daya😹😹😹 nake kallon😎 sa to baza a iya deceiving dina ba🌚
reply 0
Dr A A Dec 29, 04:36 PM
wai nikam baffancy yahaya so yayanka ne hln🌚
reply 0
Baffancy Dec 29, 05:02 PM

Ni yanxu sbd Allah Dr me nayi
reply 0
Zahrau haladu Dec 29, 05:41 PM

Uhhmmm pls help me ask him oooo don Nima na kasa gane wanan lamari
reply 0
Zahrau haladu Dec 29, 05:41 PM

Uhmmm wai deee
reply 0
Zahrau haladu Dec 29, 05:42 PM

Dr ma de ya gane ka
reply 0
Baffancy Dec 29, 05:54 PM

Wlh duk binciken ki bazaki taba gano wannan abin ba ko ke magu uwar bincike
reply 0
Baffancy Dec 29, 05:55 PM

I'm in love triangle ne shine yasa
reply 0
Zahrau haladu Dec 29, 06:06 PM

Hahahahaha 🤣🤣🤣🤣 wallah kabi ni a hankali 🤣
reply 0
Baffancy Dec 29, 06:12 PM

Ai wlh gudun jirgin sama zan biki...
reply 0
Seeyermerh Dec 29, 09:14 PM

Tom shknn ga daren yy ai munaji
reply 0
Seeyermerh Dec 29, 09:15 PM

thank you sis 😹😹😹😹
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage