A jealous and introvert girlfriend
Anonymous Dec 25, 12:34 PM

A jealous and introvert girlfriend 1

Assalam. Da fatan kowa na lafiya. Please advice me on this issue. I'm a 24 yr old guy dating a 17 yr old girl. I was her teacher and she first approached me, I told her I have a girlfriend and I love my girlfriend so much but she kept calling me har dai muka fara waya sosai da aka tafi sosai sai ta fara ce min in zabi ko ita ko girlfriend dina, na dauka wasa take ashe da gaske take har na gaji na fito na tsage mata hakan baze yiwu ba sabida there's no way zan rabu da girlfriend dina sabida ita nake fata da son aure har a gidan su an sanni, kuma bazan yi double dating ba sedai mu yi friendship. After a while se ta ce if I'm now open to double dating ta yarda na hada su, nace tohm shikenan sabida nima gsky na fara son ta and she knows that shiyasa ma ta dawo da hakan. Yanzu matsalar ita burin ta kullum ayita waya gashi kuma bata iya hira ba even thou ni na iya amma ba dadi ace kullum kai zakai ta kawo vibe ba'a reciprocating, ta cika rashin magana sosai, gashi a hakan duk randa bamu yi waya ba ta rinqa fushi kenan don yanzu haka ma fushi take dani sabida jiya da shekaran jiya ban kira ta ba itama taqi kira. Tana yawan kira don kusan tama fi ni kira amma bata iya hira ba kuma akwai gori da kishi kullum idan muka sami matsala sai ta goranta min cewa ai laifin ta ne da tace tana so na ita ta ja ma kan ta. Abu kadan yana faruwa zata fara fushi tana cewa ai tasan ba haka nake treating Ummy ba (my other gf). I talked to her about those silly complains over and over again kuma koda yaushe zata ce ta daina amma still taqi dainawa. Her wahala is just too much. Fact is, I also like her now and I really wanna fix her but I kinda don't know how. Please help a bro with advice. πŸ™πŸ½ Thank you.
post

Replies

(54)
Baffancy Dec 25, 06:01 PM
double dating is not cheating that is why we register waec and neco 😎😎😎😎 Amma idan kasan an maka baiko d wsccan gsky k rabu d ita amma bata sugar d zata sha wahala b sbd kasan rabuwa d abinda kake so ba dadi abin d ciwo a zuciya...Allah yasa mu dace
reply 3
Anonymous Dec 25, 06:04 PM

Gaskiya ne my guy πŸ˜‚πŸ€›πŸ½
reply 0
Baffancy Dec 25, 06:08 PM

Nana Khadija anya kuwa kinajin sanyin nan kuwa
reply 0
Khadija Abdullah Dec 25, 06:09 PM

Wlh ina ji sosai
reply 0
Abu-Bakr Dec 25, 06:12 PM

yeah
reply 0
Baffancy Dec 25, 06:12 PM

subhanallahi amma dai kinsa katuwar rigar sanyi ko
reply 0
Abu-Bakr Dec 25, 06:15 PM

Wato nafahimce @Khadija Abdullah tagano laggon ka
reply 0
Baffancy Dec 25, 06:22 PM

Kai me kake nufiπŸ€”πŸ€”
reply 0
Bhintou abeeher Dec 25, 06:54 PM
Heeee walaha dey for you bro abeg idan zaka tsayan da hankalinka waje daya tam idan kuma su buyan zaka aura kuma shknn amma zan iya cewan indai kasan tsohon budurwan ka nasanka na gsky da gsky alaja wollah ka riketa hannu biyu kafin kayi dana sani
reply 1
Abu-Bakr Dec 25, 07:01 PM

Tafadi min cewa kaima kana tsoron mata
reply 0
Baffancy Dec 25, 07:07 PM

Kai bawan Allah karka kashe min aure kuma in rasa Wanda zanji tsoro mata😎😎
reply 0
Anonymous Dec 25, 08:11 PM
Dr A A Dec 25, 09:50 PM
17 yrs old mln 17 years ba old ban kace mana 17 yrs young 🌚🌚 kuma walla na fadama duk kuruciya ce take ma idan ma bakayi hankali ba son kuruciya ne take ma da ta kai 19 zuwa 20 ko 21 baya ka gama hadiye sonta wllh tana ita juyama baya
reply 0
Anonymous #2 Dec 25, 11:28 PM
What i find funny is ur taking a 17 year old this seriously. If she was just a side chick then keep her aside and focus on ur girl
reply 1
Anonymous #1 Dec 26, 08:30 AM
U are the one stressing urself here, u already know who u want to be with, the other girl knows she isn't the main one so jst let her go.
reply 2
Anonymous Dec 26, 11:30 AM

Hah πŸ˜‚
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
what's bad in delaying marriage? Marriage
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
Should i do it? she's tempting me Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
Complains General