Dec 25, 12:34 PM

A jealous and introvert girlfriend

Assalam. Da fatan kowa na lafiya. Please advice me on this issue. I'm a 24 yr old guy dating a 17 yr old girl. I was her teacher and she first approached me, I told her I have a girlfriend and I love my girlfriend so much but she kept calling me har dai muka fara waya sosai da aka tafi sosai sai ta fara ce min in zabi ko ita ko girlfriend dina, na dauka wasa take ashe da gaske take har na gaji na fito na tsage mata hakan baze yiwu ba sabida there's no way zan rabu da girlfriend dina sabida ita nake fata da son aure har a gidan su an sanni, kuma bazan yi double dating ba sedai mu yi friendship. After a while se ta ce if I'm now open to double dating ta yarda na hada su, nace tohm shikenan sabida nima gsky na fara son ta and she knows that shiyasa ma ta dawo da hakan. Yanzu matsalar ita burin ta kullum ayita waya gashi kuma bata iya hira ba even thou ni na iya amma ba dadi ace kullum kai zakai ta kawo vibe ba'a reciprocating, ta cika rashin magana sosai, gashi a hakan duk randa bamu yi waya ba ta rinqa fushi kenan don yanzu haka ma fushi take dani sabida jiya da shekaran jiya ban kira ta ba itama taqi kira. Tana yawan kira don kusan tama fi ni kira amma bata iya hira ba kuma akwai gori da kishi kullum idan muka sami matsala sai ta goranta min cewa ai laifin ta ne da tace tana so na ita ta ja ma kan ta. Abu kadan yana faruwa zata fara fushi tana cewa ai tasan ba haka nake treating Ummy ba (my other gf). I talked to her about those silly complains over and over again kuma koda yaushe zata ce ta daina amma still taqi dainawa. Her wahala is just too much. Fact is, I also like her now and I really wanna fix her but I kinda don't know how. Please help a bro with advice. 🙏🏽 Thank you.

Replies

(54)
Dec 25, 01:00 PM
Double dating dai is nt good
Dec 25, 01:16 PM
To wai yanzu da kace ka fara sonta su biyu kenan zaka aura koh waccan zaka bawa hot breakfast
Dec 25, 01:20 PM
what she said is actually true as long as you won't marry both of them you have to let one go. a man cannot love two women equally one always has to suffer
Dec 25, 01:30 PM
🤣🤣🤣🤣🤣you know this is really funny yaza kayi kuwa hakuri kawai zakaita yi da ita tunda kana santa
Dec 25, 01:30 PM
SallyMa Dec 25, 01:20 PM

what she said is actually true as long as you won't marry both of them you have to let one go. a man cannot love two women equally one always has to suffer

3
that's the true
Dec 25, 01:32 PM
Khadija Abdullah Dec 25, 01:30 PM

🤣🤣🤣🤣🤣you know this is really funny yaza kayi kuwa hakuri kawai zakaita yi da ita tunda kana santa

3
ya zabi daya dai sis
Dec 25, 01:32 PM
Abu-Bakr Dec 25, 01:00 PM

Double dating dai is nt good

4
at the end one person must be hurt
Dec 25, 01:33 PM
Abu-Bakr Dec 25, 01:00 PM

Double dating dai is nt good

4
kaza bah kuma ka duba wanda kasan hankalin ka ya kwanta
Dec 25, 01:49 PM
Abu-Bakr Dec 25, 01:00 PM

Double dating dai is nt good

4
I know bro 🤦‍♂️
Dec 25, 01:53 PM
Zahrau haladu Dec 25, 01:16 PM

To wai yanzu da kace ka fara sonta su biyu kenan zaka aura koh waccan zaka bawa hot breakfast

4
Wallah I don't know sis🤦‍♂️ Bazai yiwu na ba waccar breakfast ba cause ita nake so na aura. I think I'm in trouble cause ta fara zargi na kuma tama fi ta biyunnan kishi da zafin rai 😭
Dec 25, 01:54 PM
SallyMa Dec 25, 01:20 PM

what she said is actually true as long as you won't marry both of them you have to let one go. a man cannot love two women equally one always has to suffer

3
Of course. It's just that I don't wanna hurt her that's why I don't wanna let ger go. Kuma ita ai tasan inada wata tace taji zata iya se yanzu ne take botsarewa. She said it's not as easy as she thought it would be
Dec 25, 01:56 PM
Khadija Abdullah Dec 25, 01:30 PM

🤣🤣🤣🤣🤣you know this is really funny yaza kayi kuwa hakuri kawai zakaita yi da ita tunda kana santa

3
Thanks for the advice sis but are you sure this is the best thing to do? 😂
Dec 25, 01:56 PM
Nasir Salim Dec 25, 01:54 PM
Of course. It's just that I don't wanna hurt her that's why I don't wanna let ger go. Kuma ita ai tasan inada wata tace taji zata iya se yanzu ne take botsarewa. She said it's not as easy as she thoug[...] Of course. It's just that I don't wanna hurt her that's why I don't wanna let ger go. Kuma ita ai tasan inada wata tace taji zata iya se yanzu ne take botsarewa. She said it's not as easy as she thought it would be
0
who do you plan to marry?? let the other one go pls wannan giyar so ya haukatar da ita Dan Allah let her go if she is not your choose
Dec 25, 01:57 PM
SallyMa Dec 25, 01:32 PM

ya zabi daya dai sis

1
shine kawai fah
Dec 25, 01:59 PM
Khadija Abdullah Dec 25, 01:33 PM

kaza bah kuma ka duba wanda kasan hankalin ka ya kwanta

1
Ai na riga na san wacce hankali na yafi kwanciya da ita sis. Itama wannan tana sane sarai nafi son dayan shiyasa ma take yawan complain din. The problem is ta ya zan yi breaking up da wannan din without hurting her? I really don't wanna hurt her
Dec 25, 02:00 PM
Nasir Salim Dec 25, 01:54 PM
Of course. It's just that I don't wanna hurt her that's why I don't wanna let ger go. Kuma ita ai tasan inada wata tace taji zata iya se yanzu ne take botsarewa. She said it's not as easy as she thoug[...] Of course. It's just that I don't wanna hurt her that's why I don't wanna let ger go. Kuma ita ai tasan inada wata tace taji zata iya se yanzu ne take botsarewa. She said it's not as easy as she thought it would be
0
Wlh karakayi cin amana saboda kawai kasa mu yar shekara shabakwa kaci xa ka rabu dawanda kuka dade
Dec 25, 02:02 PM
Nasir Salim Dec 25, 01:59 PM
Ai na riga na san wacce hankali na yafi kwanciya da ita sis. Itama wannan tana sane sarai nafi son dayan shiyasa ma take yawan complain din. The problem is ta ya zan yi breaking up da wannan din witho[...] Ai na riga na san wacce hankali na yafi kwanciya da ita sis. Itama wannan tana sane sarai nafi son dayan shiyasa ma take yawan complain din. The problem is ta ya zan yi breaking up da wannan din without hurting her? I really don't wanna hurt her
0
Yanxu ba kunyi fada bah? toh daga haka zakaci mata idan ta kira ka kara ka seke ka kira ta ka keleta idan takira fine idan bata kira bah better for you kagane
Dec 25, 02:05 PM
SallyMa Dec 25, 01:56 PM

who do you plan to marry?? let the other one go pls wannan giyar so ya haukatar da ita Dan Allah let her go if she is not your choose

1
She is not and in shaa Allah I will do that. Thanks for the advice. I really appreciate. God bless
Dec 25, 02:07 PM
Khadija Abdullah Dec 25, 02:00 PM

Wlh karakayi cin amana saboda kawai kasa mu yar shekara shabakwa kaci xa ka rabu dawanda kuka dade

0
Of course not In shaa Allah
Dec 25, 02:07 PM
SallyMa Dec 25, 01:32 PM

ya zabi daya dai sis

1
gaskiya kam
Dec 25, 02:08 PM
Khadija Abdullah Dec 25, 02:02 PM

Yanxu ba kunyi fada bah? toh daga haka zakaci mata idan ta kira ka kara ka seke ka kira ta ka keleta idan takira fine idan bata kira bah better for you kagane

2
Wow. Hakane dama ce na samu yanzu kuma haka zan yi. Nagode sosai sis. God bless
Dec 25, 02:13 PM
Nasir Salim Dec 25, 02:08 PM

Wow. Hakane dama ce na samu yanzu kuma haka zan yi. Nagode sosai sis. God bless

0
Ameen please choose wisely
Dec 25, 02:13 PM
it’s complicated but ka cigaba da addua.. halin da kake ciki guda daya zaka zaba and hakan is not easy.. just keep praying for the best.
Dec 25, 03:23 PM
Khadija Abdullah Dec 25, 02:13 PM

Ameen please choose wisely

2
I will, In shaa Allah
Dec 25, 03:26 PM
Meenerh MG Dec 25, 02:13 PM

it’s complicated but ka cigaba da addua.. halin da kake ciki guda daya zaka zaba and hakan is not easy.. just keep praying for the best.

2
I will in shaa Allah. Thank you, sis.
×