Mashkur wali posts

Posts History

    Title: ISTIMNA'I (Masturbation)
    Content: ISTIMNA'I (Masturbation) A rubuta Ayatul Kursiyyu (9) a sha kullum, ayi for 11 days. Ko a sayi HALTIT (a islamic chemist) a dinga hayaki dashi in za a kwanta for 21days.
    Category: General Mar 12, 04:01 PM
    Title: TALAUCI A SOYAYYA BEYI BA🤦.
    Content: TALAUCI A SOYAYYA BEYI BA🤦 Larabawa Sukace الفقر عدو الحب Wai"Talauci Abokin Gabar Soyayya"😁 Bazan Manta ba Lokacin Ina Hadda(A Islamiyar Unguwarmu) muna Ainihin Ustazai Ba Ko Sisi Sai Tilawa, Wata Ustaza Mai Nacin Karatu😍 Ya'r Nan In Ban Ganta Ba Tilawa Bata Yiwuwa, Data Mun Hada Ido Tilawata Har Wani Shaking Take🙈 Amma Malamin Mu Karfi Da Yaji Ya Mayar ni Late Comer😢 Abun Takaici Da Bazan Mantaba, Ranar Ya Aiken Na Sayo masa Fruits Bayan An Tashi(A Islamiyya) Kawai Naga Yarinyar Nan Sunatashan Fruits din Da Kawayenta😭 ckn Karfin Hali A Fusace na Canki Qasa Na Bata Sauran Na Ckn Ledar😡 Washe Gari In Canza Makaranta😏 Yadda Na Samu Wata Malama😍 Acan, Ita In Ina Bata Karatu Nakai Karshe Sai Inji Shiruu Saina Dago Kai(inga Ta Qura Mun Ido) Malama?! Sai Tai Firgigit! Tace Harka Gama? 😉😂 🏃🏃 🖋️DATTIJO😂
    Category: General Nov 3, 07:57 AM
    Title: MUHIMMIN SAKO GA MATA DA AKE TSANGWAMA 😓DAN BASUYI AURE BA.
    Content: MUHIMMIN SAƘO GA MATA DA AKE TSANGWAMA😢 DAN BASUYI AURE BA. Abu na Farko Ƴar Uwa Ki Sani, Kuskure Na Farko ckn Gina Rayuwarki Shine Yin aure dan Kwayenki duk Sunyi, ko dan Kannenki sun Samoki✋😔, Mafi Girman Kuskure kuwa Shine Auran Wanda baki tabbatar da dacewarsa wjn zaman abokin Rayuwarki ba, Munin Kuskure Biyewa maganar mutane dake tsegumi Gameda rayuwarki(Alhalin ba Rayuwarsu bace!). Ya Ƴar uwa, kar kiji Tsoron Zamani dan shekarunki sunja bakiy aure ba, Karki manta cewa Galibi "Kyawun yanayi yafi zuwa ta ƙarshe ƙarshe😍" Ki Tuna Sayyida Khadijah(r.a) shekarunta sunka kai na manyanta amma karshe Ta Auri Annabi(s.a.w), kar kusantar shekaru su Riƙa baki tsoro✋, Ina miki Albishir duk Ya'yan Annabi(s.a.w) daga Khadijan suke, kuma annabi bayan ya aure ta bai sake aure ba sanda ta rasu😍 رضي الله عنها وأرضاها Dan haka kar kiji Tsoron zamani✋ , Allah ne mai Ƙaddara komai kuma Zamani a Hannunsa yake mai rahma(Subhanahu wa Ta'ala) Sau da yawa, Jinkiri Ckn al'amura kara musu kyau yake, Wa ya sanar dake, ƙila ma Allah(s.w.a) na miki wani Kyakkyawan tanadi ne Ckn Rayuwarki🤗 A ƙarshe, Bayan Karfafa miki gwiwa✊, Ina so Ki Nutsu ki tara hankalinki, Ƴar uwa, Aure Shine gini mafi daraja a rayuwarki, Karkiy gaggawa Ckn gina rayuwarki da maganar wasu(masu tsegumi) ko su waye✋😔 رضا الناس غاية لا تدرك "Yardar mutane duka buri ne da ba'a cin masa(har abada" So... Kar tsegumi ko surutun Mutane ya Dameki, Tunda Allah ya halicci duniya mutane magana suke ba kuma ranar da zasuy shiru. Ina miki Fatan Alheri, mu Haɗu a Nasiha ta gaba Insha Allah. ✍🏼Daga Ɗan uwa, kuma Ƙaninki Abdullahi Madachi(SheikhulHub)
    Category: Advice Nov 3, 07:53 AM
    Title: kyakkyawar mace itace wacce ta kiyaye mutuncinta
    Content: Doguwa ko Gajeriya, Fara ko Baƙa, Siririya ko Lukuta, Mai dogon gashi ko mara Gashi, Mai ƙaton Idanu ko akasin haka, wannan ba sune ma'auni na kyakkyawar Mace ba. Kyakkyawar Mace ita ce wacce t kiyaye mutuncint. Ita ce wacce take jin tsoron Allah, kuma take bin Iyayenta. Ita ce macen da ta CI kuma ta ƙoshi daga kwanun tarbiyyar Iyayenta da kuma Malamai. Ita ce wacce take sanya tufafi na jin tsoron Allah.. Kuma ga Kunya. Ita ce wacce ta mayar da kanta Sarauniya ta yadda babu wanda zai iya kusantarta balle y kalli tufafinta ko ya shaƙi ƙamshin turarenta ko kuma kwalliyarta in ba Sarki ba...! Irin wannan ita ake kira Mace ta gari, ga kyawawar mu'amala, ga kuma tausayi da jin ƙai, ta yadda da zata ga ƙawarta da ta jima bata yi aure ba; zata iya cewa zo ki auri mijina saboda tsananin tausayi da kuma jin ƙai...!
    Category: General Sep 17, 07:48 PM
    Title: kanwata zo in fada miki gaskiya
    Content: ƘANWATA ZO IN FAƊA MIKI GASKIYA... Gane Namiji ckn Mata Abune da yake da Sauƙi, Amma gano namiji ckn Maza Abune dake bukatar Lokaci, kiyaye wannan! Ba kowa bane da yazo kawai yace yana sonki zaki buɗe masa zuciyarki, ba kuma kowa bane daga miki Ya'r hidima ke nuna ya damu dake zaici gaba har abada. Ki nutsu sosai kisan ma wa zaki bawa Masauƙi koda a Mu'amala ce ba soyayya dan ke zuciyarki mai rauni ce ƙanwata, Mun wayi gari wani zamani da Soyayya ta zama abun wasa wajen da ywan matasa😭, in wani yazo yace "Ina sonki" nan take! Kema Jefa masa tambaya kice "i zuwa yaushe?" saurin bada wajen nan ki dena bashi da amfani. Ki kiyaye zuciya da farin cikinki. Na barki lafiya. copied. Daga alkalamin 🖋️Dattijo 🧙🏾‍♂️
    Category: Advice Aug 3, 09:49 PM
    Title: shawara ga wanda mahaifiyar sa ke raye 😭
    Content: SHAWARA ga wanda mahaifiyar sa ke raye 😭 1 Kayi amfani da damar ka na tana raye ka bata duk wata kulawa da take buqata daidai ikon ka 2 Kayi kokari wajan kaucewa duk wani abu da kaga bata so,koda zuciyar ka tana so,kaucewa abinda take so,zai jawo maka matsala ta inda bakai zato ba 3 Kowace dama a rayuwa idan ta kubuce ana iya dawo da ita,amma mahaifiya guda daya ce,idan ta tafi ba zata dawo ba😭 4 Aljannar ka,farin cikin ka,nasarar ka a rayuwa,tana da alaqa ne da irin kulawar daka bawa mahaifi da mahaifiyar ka,dan haka dan uwa ka kula sosai. Baka gane hakikanin maanar rayuwa,sai lokacin daka duba dakin mahaifiyar ka kaga cewa bata nan,kace Baaba na tafi kasuwa kaji bata amsa ba,ka kawo mata abinda take so baka ji ta sanya maka albarka ba,anan ne zaka gane hakikar maanar rayuwa,anan zaka ga zahirin yan uwan ta masu zuwa tana raye,anan ne zaka gane rayuwar mahaifiyar ka a duniya komai tsufan ta a duniya,rahma ce gare ka matuka😭 Allah dan tsantsar rahmar ka da karamcin ka,ka jaddada rahma ga dukkan wanda mahaifiyar sa ta rasu,ka kara mana juriya da hakuri a wannan rayuwa
    Category: Advice Jul 29, 06:42 PM
    Title: lamarin jari hujja a Aure.......
    Content: Lamarin jari hujja Masu kudi basa gaggawa gurin aurar da yayansu mata,se tayi karatu,bayan karatun ma sai tajira kome ya nuna,kun dauka basu da hankali neh,idan yarinya bata kai sama da +26 basa mata lissafin aure kuma idan sun tashi aurar da ita,sukan neman mata magidanci ne kuma attajiri ko matashi dan attajirai. Kar ka dauka aure ya bayar, A'a y bayar da jin gina ne,yadda shi bazai karye ba tunda ya fahimci yayansa kadara ne,shi ysa mah yake aurar kyakyawar mace Dan ta bashi fararen yara,shi kuwa talaka bashi da burin daya wuce ya bayar da kadarar sa ga wawan da baya ganin darajarsa kota diyarsa, dalili Shima bamai daraja bane. Shi yasa auren baya kawo farin ciki kuma kaga saki yayi yawa. to be continued..,..
    Category: General Jun 24, 06:38 AM
    Title: How to innocently give her butterflies 🌷
    Content: How to innocently give her butterflies -Tell her to be safe when she is out.😊 -Hold eye contact when talking to her😻 -say her name at the start or end of a sentence🥰 -when going in for a kiss 😘pull her hair at the side of her ear (gamasu aure 😂yawwa) -grab her waist (ga masu aure kenn)🙅 -pull her close to you when passing other guyz🤩.
    Category: Relationship May 9, 08:11 AM
    Title: yacce ta kaya a kofar wanie gida
    Content: Dazu nazo wucewa ta kofar wani gida sai Naga wata mace ta leko da daurin kirji sai na kura mata ido Ta harareni tace"sannunka maye😂 Sai nace"yawwa sannunki show room! Ashe mijinta yana gefe yana kallonmu sai yace" sannunku maciya amana!😂 Waniw ustazu dake zaune a gefen hanya ya cewa mijin sannunku Dayyus! Shedan ya zagayowa ta bayan kunnena yace"sannunku costumers sai nai A'uziyya na zuga masa charbi a rabin ido har shati gurin yyi 😄Dan Banza sai ya bace 😂😂!!
    Category: Entertainment May 9, 07:56 AM
    Title: Auren Namiji mai kyau ra'ayi ne
    Content: Auren Namiji mai kyau ra'ayi ne,amma auren namiji mai tarbiyya da tsoron Allah babban arziki ne musamman namiji mai tausayi
    Category: Advice May 3, 07:07 AM
    Title: kuzo kuji 👂👂👂
    Content: karki bari kanin jahilci ya rudeki ki ki nunawa kulawa ga mijinki kanin jahilci shine (kasan abu aman ka kiyi). misali ko yana cin abinci a cikin AC dauko mafici rinka yi mai fifita. In yace meye haka? kece ai ka isa neh sweety. zakigani in mai hankali neh har wani dan murmusi na nuna kauna zai sakar miki. ba boka ba magani zaki rika juya mijinki har a rika tunanin da cecekuce kin mallakeshi,bayan kawai tsananin kulawa ceh tasa ya koma kamar Dan karamin yaro.😅 Mwaleey📖✏️
    Category: Advice Apr 30, 03:13 PM
    Title: Ina son Mata masu saka Jigida 🙈😅,kuyi hakuri yazama dole mu fada 😂
    Content: MATA MASU SANYA JIGIDA GAREKU 🥰😍 Mlm jigida A kugun mace Duniyane wllh😌 Barema kuma ace a kugun matarka ne idan Tana tafiya zakaji suna kara chass chass Barin mah ace Ta danyi tsalle sai dai kaji sunce chasss....😍 Musamman ma ace kana a zaune a falo tazo wuce ta gabanka tana rangwada tana juya kugu mai sanye da jigida sautin kadawarshi ya doki kunnenka take zakaji gaba daya kayi la'asar jijiyoyin jikinka sun daina kai sako kwakwalwanaka ruhinka da tunani Ka tsayawa zasuyi waje guda suna neman dauki......😄🤩🙈🙈 Mln jigida dukiyace muna miko gaisuwa mata masu adon jigida. Wacce kuma bata fara sakawa bah toh ta fara kar mu bude shafi akanta.yauwa😅 shawara ceh 🙏
    Category: Advice Apr 30, 03:06 PM
    Title: SUNAN KI BUTA'ALATIHIT TEA
    Content: SUNAN KI BUTA'ALATIHIT TEA * ** *** BUTA'ALATIHIT TEA shine sunan kofin shayi a larabcin bugaggu/yan maye,wannan suna bai dace da kowa ba sai: 1.wacce iyayen ta suke ciyar da ita,su Mata sutura amma in aka saka ta aiki saita zunbura baki. 2.wacce ta mayar da soyayya kasuwanci,mai bata shine mai son ta. 3.wacce take korafi ga saurayi/mijin ta Akan baya bata lokaci kullum yana busy amma ita bata kiran Shi a cikin busy time din dan ta masa sannu da aiki ba. 4.wacce take korafi ga saurayi/miji bai sai Mata Kati ba,ba zatayi amfani da nata wurin kiran Shi ba sai dai flashing,ko ya sa Mata ma ba zata yi godiya ba. 5.wacce take zaune Kamar kayan wanki,bata karatu,bata Sana'a(koda online ne). 6.wacce take tunanin kwalliya da iya girki kawai zasu mallake Mata saurayi/mijin ta ba kyan hali ba. 7.wacce ta dauki zafin kishi a matsayin akalar rayuwar ta,ita kadai ke da miji,in wata ta aure Shi,ita zata fita. Da sauransu Wallahi Allah ya halicci mace ne saboda su samarwa namiji natsuwa domin Shi nauyi da yawa ne a kanshi,hakan yasa Allah baya tsinewa matar da bata yiwa mijinta girki ko wanki ba,amma yana tsinewa matar da ta hana mijinta ya kusance ta saboda wulakanci,domin jima'i yana cikin abinda yake yayewa namiji damu da kasala. Yan Mata da matan aure kusani,duk namijin kwarai is always busy,sbd busy din nan shine duty din da Allah y daura masa ta yadda zai iya rike Iyalinsa da yan uwansa,ke kuma you are less busy,Allah bai daura miki nauyu ba sbd yanaso in Wanda yake busy yazo gareki,ki samar masa da nustuwa da Hutu,amma meye amfanin ke baki Samar masa da nustuwa ba sai dai ki daura masa naki damuwar bayan kina ji kina ganin uzururrukan sa? Abin takaicin,duk saurayin da ba busy yake ba,in kika bincika bashi da Sana'a ko kuma ciyar dashi Ake yi bai girma ba,mu da muja girma kam,muna ta neman duniya Kamar ba zamu mutu ba,muna neman lahira Kamar na za ayi anjima damu ba. Wake up oh you BUTA'ALATIHIT TEA ALKALAMIN SIDI SADAUKI✏♥
    Category: General Apr 30, 08:06 AM
    Title: Ina so inyi aure ko da a haka ne😂
    Content: Idan masu aure suka kurawa matansu ido banda jin dadin da sukeyi Allah yana basu lada dayawa Mu kartin banza wa muke kalla muji ddi mu samu lada Kuma😅 Da sake gsky ahado kudi kawai yan aji asamo daidai dani gdansu su yi mana sauki kawai na aure tah😂 Daman dakina da bandaki Abinci kowa a aiko musu dga gdansu Ta taho da plate dinta da chokali Zan bata cup karta damu In kin shirya nima na shirya😂😂.
    Category: General Apr 28, 08:31 PM
    Title: labarin wani abu daya faru nida abokina na😂
    Content: Na taba take sahun barawo wani abokina ya gayyaceni mukaje birthday din wata yarinya a sabon gari kwatsam!! sai shari'ah police suka kawo raraka suka kamamu. Da yake wadanda aka kamamu din tare dasu makakku ne sai suka tsaya taurin Kai har aka sakasu acikin mota za'a wuce office. Nikuwa nace bazan bari kaina yey murfi ba,nasan ana zuwa office karshe a jimu a radio. sai na ringa yi musu magiya na hadasu da Allah da Annabi amman suka qi cikani. nace musu dan qur'ani da hadisi ki sake ni amman sukaki cikani. Nace musu don attaura da injila(old&New testament)ki sakeni amman suka ki. Nace musu don Sufi Ibrahima wa musa kusakeni sukaki cikani nace harda isah mah dan Allah wani daga cikinsu ya zagayo ya zabgan mari yace dan banza ashe duk kasan wnn littafan amman kk zuwa yawon ta zubar? Nace masa wllh sahun barawo na taka yace muje office zakayi bayani a chan. suka cacumeni zasu saka cikin mota da dai Naga da gskee suke saina fadi kasa na kama burgima ina kuka inaw cewa wlh idan suka sakeni daga wajen ma massalaci zan koma na tare nayi ta ibada nace musu Ni da sake bin hanyar sabon gari sai lahira ko mai irin kamata suka sake gani a hanyar su fille min kaii DA kyar nasamu na kwaci kaina inda na bari kaina yyi murfi da tuni an jimu a radio 😂😂😂
    Category: General Apr 27, 05:19 PM
    Title: signs she ain't the one
    Content: Signs she ain't the one 1.you have very little in common 2.you don't share the same beliefs 3.she doesn't respect her parents 4.she overreacts 5.she never calls or text you first 6.she has guy Friends 7.she always has to be with someone else 8.she doesn't respect your boundaries 9.she doesn't know how to cook or clean
    Category: Advice Apr 27, 04:44 PM
    Title: Meyasa wasu mata masu samari dayawa suke rasa mijin Aure?
    Content: Me yasa za kuga mace da samari da yawa,amma karshe sai ta rasa mijin aure...?mu tattauna dan mu amfana da juna...
    Category: General Apr 20, 01:52 PM