Jun 24, 06:38 AM

lamarin jari hujja a Aure.......

Lamarin jari hujja Masu kudi basa gaggawa gurin aurar da yayansu mata,se tayi karatu,bayan karatun ma sai tajira kome ya nuna,kun dauka basu da hankali neh,idan yarinya bata kai sama da +26 basa mata lissafin aure kuma idan sun tashi aurar da ita,sukan neman mata magidanci ne kuma attajiri ko matashi dan attajirai. Kar ka dauka aure ya bayar, A'a y bayar da jin gina ne,yadda shi bazai karye ba tunda ya fahimci yayansa kadara ne,shi ysa mah yake aurar kyakyawar mace Dan ta bashi fararen yara,shi kuwa talaka bashi da burin daya wuce ya bayar da kadarar sa ga wawan da baya ganin darajarsa kota diyarsa, dalili Shima bamai daraja bane. Shi yasa auren baya kawo farin ciki kuma kaga saki yayi yawa. to be continued..,..

Replies

(4)
Jun 24, 08:59 AM
wannan write-up nka wlh shirme ne kawai aciki. am sure Kai yaro ne karami, bka San rayuwa bh kuwa
Jun 24, 10:31 AM
Muhammad Musa Muhammad Jun 24, 08:59 AM

wannan write-up nka wlh shirme ne kawai aciki. am sure Kai yaro ne karami, bka San rayuwa bh kuwa

0
HHHhhh kaine bakasan rayuwa bah😂😂,kaje kayi duba da nazari bawai da ka aka rubuta bh
Jun 24, 11:01 AM
Mashkur wali Jun 24, 10:31 AM

HHHhhh kaine bakasan rayuwa bah😂😂,kaje kayi duba da nazari bawai da ka aka rubuta bh

0
alright
Jun 24, 12:54 PM
Gsky, Akwai bukatar yin gyara a kalamanka
×