TALAUCI A SOYAYYA BEYI BA🤦.
Mashkur wali Nov 3, 07:57 AM

TALAUCI A SOYAYYA BEYI BA🤦. 0

TALAUCI A SOYAYYA BEYI BA🤦 Larabawa Sukace الفقر عدو الحب Wai"Talauci Abokin Gabar Soyayya"😁 Bazan Manta ba Lokacin Ina Hadda(A Islamiyar Unguwarmu) muna Ainihin Ustazai Ba Ko Sisi Sai Tilawa, Wata Ustaza Mai Nacin Karatu😍 Ya'r Nan In Ban Ganta Ba Tilawa Bata Yiwuwa, Data Mun Hada Ido Tilawata Har Wani Shaking Take🙈 Amma Malamin Mu Karfi Da Yaji Ya Mayar ni Late Comer😢 Abun Takaici Da Bazan Mantaba, Ranar Ya Aiken Na Sayo masa Fruits Bayan An Tashi(A Islamiyya) Kawai Naga Yarinyar Nan Sunatashan Fruits din Da Kawayenta😭 ckn Karfin Hali A Fusace na Canki Qasa Na Bata Sauran Na Ckn Ledar😡 Washe Gari In Canza Makaranta😏 Yadda Na Samu Wata Malama😍 Acan, Ita In Ina Bata Karatu Nakai Karshe Sai Inji Shiruu Saina Dago Kai(inga Ta Qura Mun Ido) Malama?! Sai Tai Firgigit! Tace Harka Gama? 😉😂 🏃🏃 🖋️DATTIJO😂
post

Replies

(6)
Mustapha jnr Nov 3, 09:05 PM
i no even ur hausa
reply 0
Habeebarty Nov 3, 10:53 PM
😹😹
reply 0
Babatunde Nov 3, 11:41 PM
can someone translate this to English?
reply 0
Ahmad Aysha Nov 5, 12:33 AM
if u no understand Hausa e done pass u be that nexxxxxxt😂😂😂
reply 0
Anonymous #1 Nov 5, 07:37 AM
sannu Ustaza 😹😹😹😹😹
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
what's bad in delaying marriage? Marriage
how i feel about women General
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
Complains General