Dazu nazo wucewa ta kofar wani gida sai Naga wata mace ta leko da daurin kirji sai na kura mata ido
Ta harareni tace"sannunka maye😂
Sai nace"yawwa sannunki show room!
Ashe mijinta yana gefe yana kallonmu sai yace" sannunku maciya amana!😂
Waniw ustazu dake zaune a gefen hanya ya cewa mijin sannunku Dayyus!
Shedan ya zagayowa ta bayan kunnena yace"sannunku costumers sai nai A'uziyya na zuga masa charbi a rabin ido har shati gurin yyi 😄Dan Banza sai ya bace 😂😂!!
Haha
lolx ka kyauta abunda kaima shedan 🤝
At first i thought it was true until i finished the story😂
HHHhhh just dey play 😂
sunnunka.......
lallai kam
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment