Me yasa za kuga mace da samari da yawa,amma karshe sai ta rasa mijin aure...?mu tattauna dan mu amfana da juna...
Lokaci😑
everyone is looking for something better, when they’re all average.
Rawan ido 🥱🥱🥱
Ta hadu da sharrin samarin shaho ne
Agreed
Yes
You might not be enough,sometimes Kuma you are looking for the one and it can lead you to something you didn’t expect for ,sometimes peer group,sometimes idn wani yazo wurin ki kka fada mashi kinada saurayi Sai yace maki bh girman ki bane saurayi daya sai ki biye kiyi t tarawa maimakon ki natsu lastly fear and breakup🙂. Akwai high standard Kuma😂
HHHhh kodai kema wani ya zugaki neh karshe y turaki rijiya ba wan ba kanin 😂😂😂
most atimes tana gani kamar wayewane,irin tanada farin jini kowa nasonta but she will never realize saita wayi gari sun watse babu kowa.my view kenan.Allah yadafa mana yasa mudace Amin
Aah fah nida bn mah yadda d magana d wani bh balle y kai soyayya kowai dai frnds dina sunyi experiencing haka
gsky neh sis,Amin Amin
gskye neh,
toh allah y bada miji nagari Amin
u on point
😳
🙂
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment