Sep 17, 07:48 PM

kyakkyawar mace itace wacce ta kiyaye mutuncinta

Doguwa ko Gajeriya, Fara ko Baƙa, Siririya ko Lukuta, Mai dogon gashi ko mara Gashi, Mai ƙaton Idanu ko akasin haka, wannan ba sune ma'auni na kyakkyawar Mace ba. Kyakkyawar Mace ita ce wacce t kiyaye mutuncint. Ita ce wacce take jin tsoron Allah, kuma take bin Iyayenta. Ita ce macen da ta CI kuma ta ƙoshi daga kwanun tarbiyyar Iyayenta da kuma Malamai. Ita ce wacce take sanya tufafi na jin tsoron Allah.. Kuma ga Kunya. Ita ce wacce ta mayar da kanta Sarauniya ta yadda babu wanda zai iya kusantarta balle y kalli tufafinta ko ya shaƙi ƙamshin turarenta ko kuma kwalliyarta in ba Sarki ba...! Irin wannan ita ake kira Mace ta gari, ga kyawawar mu'amala, ga kuma tausayi da jin ƙai, ta yadda da zata ga ƙawarta da ta jima bata yi aure ba; zata iya cewa zo ki auri mijina saboda tsananin tausayi da kuma jin ƙai...!

Replies

(10)
Sep 17, 10:23 PM
suyi sharing din miji ta6 ba,a wannan zamanin ba gsky
Sep 17, 10:28 PM
😂😂😂😂😂😂😂😂 So true but that last statement uhmmmmm
Sep 17, 11:22 PM
hakene Amma wannan last statement dinka hm
Sep 18, 06:09 AM
kaso 90 cikin 100 na mata bazasu yadda dakai completely ba a wannan rubutu naka, 70 kuma cikin 100 basuda wannan qualities din complete.
Sep 18, 08:11 PM
Ahmad Aysha Sep 17, 10:28 PM

😂😂😂😂😂😂😂😂 So true but that last statement uhmmmmm

2
I love this 😂😂😂😹
Sep 18, 08:12 PM
Habeebarty Sep 17, 11:22 PM

hakene Amma wannan last statement dinka hm

0
bakya ciki kenan kema😂💔
Sep 18, 08:18 PM
Anonymous #1 Sep 18, 08:12 PM

bakya ciki kenan kema😂💔

0
gsky kam xan iya xama da kishiyar da bansani ba amma kawata ta xama kishiya wae anya xan iya gsky da kamar wuya
Sep 18, 09:12 PM
Habeebarty Sep 18, 08:18 PM

gsky kam xan iya xama da kishiyar da bansani ba amma kawata ta xama kishiya wae anya xan iya gsky da kamar wuya

1
toh Allah ya za6a miki mafi Alkhairi
Sep 18, 09:24 PM
Anonymous #1 Sep 18, 09:12 PM

toh Allah ya za6a miki mafi Alkhairi

0
Ameen ya hayyu ya qayyum
Sep 19, 09:00 PM
Masha allah
×