Auren Namiji mai kyau ra'ayi ne,amma auren namiji mai tarbiyya da tsoron Allah babban arziki ne musamman namiji mai tausayi
hka
Ai a duniya babu dacen da mace zatayi fiye d samun miji mai tausayi d tsoron Allah,hk namiji shima.
Cire arziki kasa doleππ.raayin barshi ga arzikiπππ
mata ma suna auren namiji Saboda he yana da kyau ne dama?ππ
I thought all they need is "if he can provide"
wllh wannan gaskiya
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment