Ina fama da matsalar Masturbation. i need help
Anonymous Sep 5, 04:16 PM

Ina fama da matsalar Masturbation. i need help 3

Asssalama Alaikum Dan Allah mutane su tayani da Addua da kuma shawarwari nakasance ina aikata masturbation abin yana damuna sosai and is affecting my mental health gashi Ina son karatu sosai ina final year yanxu haka and kuma medical course nake nakan losing attention amma a hakan nake dagewa nake karatu Alhmdlh kuma Ina making amma wlh nakasa dainawa sai nace nabari sai na kara kumawa 😭😭 gashi ni shekaruna 23 ne so ko nace zanyi aure ma gida zasu ce nayi yaro kuma ma ance har masters sai nayi wlh Ina iya kokari naga nadaina ina tsoron na mutu ina aikata abin nan har gashi ba gida ba I will in the comments section nagode sosai
post

Replies

(7)
Anonymous #2 Sep 6, 08:02 PM
Hold on to your deen, sincerely repent and beg Allah for strength, the thing with porn is that it changes your brain normal balance . Constantly keep trying and never give up. I suggest you go through the forum there was someone that posted how he was able to overcome it and now he is healthy.
reply 2
SaleemYahaya Sep 8, 08:57 AM
wlh shawara daya zan baka indai kasan zaka iya riqe mata kayi aure. kaje ka sami wanda kasan anajin maganarsa a gidanku ka gaya masa komai kar kaji tsoro ko kaje wajen limamin unguwarku kayi masa bayani ya sami iyayenka. wannan masifar maganinta dayane kawai aure saboda ko an daina komawa akeyi sai wanda Allah ya tsare. ita shaawa da kake ganinta Allah ne ya halicceta a jikin mutum ga kuma irin abincin da muke ci duk sune suke tarata. kawai kayi aure ka huta sannan ka riqe yin azumi akai akai da istigfari da nafila idan shaidan yace dakai kayi kace bazakai ba kaga me zai faru a haka zakaga ka rage.
reply 5
Mimie Sep 8, 04:11 PM
Allah ya yaye maka 🤗
reply 2
Anonymous #1 Sep 8, 09:48 PM
zaka iya yin aure mana ni nayi auren farko ina da shekara 21~ 22
reply 3
Mr. Aulaz Sep 8, 11:34 PM
Nafeesaher Sep 30, 07:38 PM
Hold on to your deen. repent sincerely and ask Allah for forgiveness and u can also fast on Mondays and Thursdays. Allah yasa mufi karfin zurciya mu.
reply 0

Related Posts


Trending

Are you ready!!! General
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
LADIES WANT SOMEONE RELIGIOUS BUT DON'T WEAR HIJAB Relationship
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage