Anonymous
Apr 14, 08:45 PM
ku bani shawara please
0
assalamualaikum warahmatllh wabarakatuh Yan uwa ku bani shawara please saurayi nane muka dauki 7yrs Muna dating dashi, kamar yadda muka sani a al'adar Mal bahaushe gidan maza sune suke neman aure su suke matsawa akan maganar but in my case mu ne masu bibiyarsu, first akayi musu maganar idan da gaske suke su fito sukaki har sai da akayi threatening dinsu da za'a bawa wani sannan sukazo gaisuwa, sai da aka sake magana sannan suka kawo kudi for more than a year ba su sake yin komaiba sai da brother dina yace kar ya sake zuwa gidanmu sannan suka kawo lefe ba rana sukace zasu dawo after 8months brother dina yace su zo su dauke kayansu an fasa.
Now it's more than a year da break up din namu yana son dawowa, I'm confuse nayi addu'a sosai da azuminnan akan ubangiji ya bani mafi alkhairi, banason na ki bashi chance ya zama Kuma shine alkhairin da ubangijin ya kawomun ba kuma na son bashi chance na maimaita abinda ya faru before na kuma zubarwa da kaina Dan sauran mutuncin da ya ragemin idon iyayensa.