do Anyone have idea why I don't like (Henna any type)
Anonymous Jul 3, 05:30 PM

do Anyone have idea why I don't like (Henna any type) 0

Salam alaikum. I'm so glad to talk to you about this right now Allah. please I would like to know if you had an idea or why do I always feel so scary and worry if I see any ladies with (HENNA any type?). Since I was kid I don't like it, I thought is a matter of childhood💔 but no that dis like of Henna follow me to my Adulthood now I'm -28- The evil side of my dis like on Henna, if woman that has it on hands cook I don't eat, if she call me I won't come, I don't attend weddings💔💔 their was this time I'm coming back into the country at Ethiopia airport a woman was try to give me her babygirl to help her hold so she can arrange due to her babygirl has Henna I swear I didn't carry the baby, I moved no time. So sad💔 since I started working in Japan port authority here in Japan my mom want me to get married but she don't know what I'm afraid of. I've never seen in northern part of Nigeria we're a woman will get married and she is not going to do HENNA❤️ never. Is a promise Alfarman Annabi S.AW🤲 any lady I'm going to married to and she sacrifice HENNA even on wedding day she didn't do it, Allah Kareem Automatic Inshallah the following week of the marriage Saudi Arabia if her passport is ready. And she has direct ticket to control me Inshallah🤲. Maximum respect to All men's that follows woman with HENNA or not✊. Thank you for your time.
post

Replies

(75)
Muhammad Musa Muhammad Jul 3, 05:59 PM
gaskiya maybe mutanen ka basa kaunar henna ne, don Ina da tabbacin cewa su ne
reply 1
Anonymous #1 Jul 3, 06:00 PM
Ya Allah kai kuma it's Henna that's your problem 🥴
reply 0
Anonymous Jul 3, 06:12 PM

wlh Allah Dan uwa firgitani yaki wlh naga mace dashi wlh. ko kadan bana sonshi. wlh wani monster niki gani shi. wlh gudu niki in naga mace dashi.
reply 0
Anonymous Jul 3, 06:15 PM

wlh Allah kuwa, nazata ma ko Dan Ina yaro ne bana so yanzu abun yafitho min oha. wlh Koda ki friend Ina ne kuma kina yi Inshallah nidaki text ne kwai. Allah yasa aure zakiyi wlh ko wajan bani zuwa. dukk yanda yakai Ina son mace Inshallah the day I saw her with it. kin San komai. wlh wani lbr ne kwai.
reply 1
Anonymous #1 Jul 3, 06:27 PM

Toh ae kamar dai red ae bai da wani problem yana da kyau I thought ko black ne mah baka so ashe duk biyun ne. Yanzu kam samun macen da bata henna duk biyun da wuya
reply 0
Anonymous Jul 3, 06:49 PM

wlh kuwa magana ki haka yaki, babu fa, so sad. kinsan Kuma akwai wata danaso wlh sosai she never offended me or anything but tana sonyi due to that henna Qurani daina mata magana nayi, wlh for example haka ace Ina da girlfriend zani wajan ta, naga tayi wlh juyawa zanyi. anything that will happen should happen Qurani
reply 1
Anonymous #1 Jul 3, 06:53 PM

Ah ikon Allah koh ni time in da nike karama bani son henna yanzu ne dai nike yi shima ba wani sosae bah amma fah indae nayi bani cin abinci da hannun se dai spoon kuma fah ba kai daya ba mutane da yawa ma basu so
reply 0
Anonymous #3 Jul 3, 07:55 PM
if to say na girl post this,I would have said it's my sister, because she hate henna (any type) with passion but Sha her hatred for henna started time din tanada wayo,batun tana karamaba
reply 0
Anonymous #2 Jul 3, 08:14 PM
bros I am like you too I hate that thing... infact it is because of me my mom stopped doing it... alhamdulillah I got married to a good lady and she never do it even once... just go and get a good woman she will sacrifice it you... buttt never marry only because of henna
reply 1
Anonymous #4 Jul 3, 08:19 PM
ah wannan ai ba wani abubane is a matter of understanding indae har kasamu wacce take sonka i think she can sacrifice for you beside henna ma ai wahala daman ai anayin shine sabida kwalliya kuma dan maza idan kuma wanda kakeyi dan shi yace bayaso ai shikkenan
reply 1
Anonymous #5 Jul 3, 09:09 PM
ikon Allah so dagske dai inda ranka kasha kallo🤔 kullum kowa cewa yake ba namijin da zai so ni just because bana henna and I don't like it ko kadan bai taba burgeni ba har rukiyya fa an sha cewa zaa min wai ko jinnu ne😂😂😂 yau zan ba Ammee labari kuwa ta dena min tsiya ina da yan uwa
reply 0
Meenah2 Jul 3, 09:14 PM
poster ai bawai Dan kana namiji ba but Nima Nan mace ce but banason henna gskya mutane suyita man mita Wai hannu babu kunshi ai sai maza
reply 0
Meenah2 Jul 3, 09:16 PM
Meenah2 Jul 3, 09:20 PM

gskya wannan advise ne Mai kyau don't just marry a lady Dan Bata henna kadai akwai halayen daya kamata aduba except if u ar sme1 who doesn't care about dat
reply 2
Anonymous #6 Jul 3, 09:22 PM
you are not the only one ohh ni kai na da nake mace I hate henna😫😫
reply 1
Sarath lawal Jul 3, 09:32 PM
maza da yawa basa son henna, amma naka ya yi yawa gaskiya. Allah ya baka lafiya.
reply 0
Anonymous #1 Jul 3, 09:49 PM
Meenah2 Jul 3, 10:06 PM

Amma fa idan Naga wasu sunyi ina ganin kyaun shi kawai dai Ni ban iya zama ayiman ne ba kamar red Yana yima farare kyau
reply 0
Anonymous #7 Jul 3, 10:25 PM
hmmm some ladies are just saying they don't like it too ko zaa ce bari ayi dasu , allah y shirye mu mu mata😂 amma dai nasan wasu kwadayin zuwa sa'udi arabia ne yasa suks ce basu so wollah 😂
reply 2
Anonymous Jul 3, 10:57 PM

wayyo, naki still kina iya wani abu aii, nawa baki Daya sai inji bani san mutun kuma wlh, inta Allah Allah kar mu hadu kwai wlh
reply 1
Anonymous Jul 3, 10:58 PM
Anonymous Jul 3, 10:58 PM

bro you they even notice your own on time. my own if I told you one story right now ko hmm. sure you right about the marriage part. Inshallah the road will be clear thanks for your concern
reply 0
Anonymous Jul 3, 10:58 PM
Anonymous Jul 3, 10:58 PM

sure hakane you are right, but abunda niki son ki sani. Ina haduwa da mace online lfy lu fa chan she agreed wani lokaci zakiga tayi abunta. ni kuma I will pretend kamar ba mu taba magana ba, from there Inshallah na daina nimanta Inshallah
reply 0
Anonymous Jul 3, 10:58 PM

rabudasu akwai fa, ce mata ga wani mai chronic Kansan da iKon Allah. alfarman annabi da Al Qurani, wai ace Ina da mata zamuyi tafiya kwai in gan tada shi, inna lillahi, in anyi duniya don manzon Allah. tafiyan da bazamuyi da ita ba kinne. she will regret.
reply 0
Anonymous Jul 3, 10:58 PM

yanzu haka da niki maki magana wlh wani dadi niki ji kamar dukk duniya zasu daina yinsa wlh. harga randa zan koma in hadu da Allah bani san sa Koda mama tayi Inshallah bazan zo wajan ta ba.
reply 0
Anonymous Jul 3, 10:58 PM

magana sa haka yaki kam, mutun sai Allah. but wai ace mace bata henna wlh zanyi mata komai in har Ina da, friend Ina zata zama sosai wlh.
reply 0
Anonymous Jul 3, 10:58 PM

Allah na tuba inda za a duba ni yanzu nasan my own ya shiga chronic wlh. mutun biyar blood Ina sukayi aure I refuse to go don bansan ingan sa. bana zuwa sallah gida don bansan gani. ko waje na fitha in naga mace Mai shi abun ciwo yaki min inga mace wanda nasani tayi henna wlh. Amin ya Allah. Allah ya amsa prayers inki Amin amin
reply 1

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage