Shifa kyautatawa nada dadi. Bawai kadai mata ne keson kyautatawa ba. Su kansu maza naso. Ba Yanda za ai saurayi yaringa kyautatamiki kowani lokaci sai har idan kema kina kyautatamai. Sabida kyauta ita ke kara dankwan soyayya, kauna dakuma kulla alaqa mai karfi. Atleat ko katin N100 ko abun N1000 kika siyawa namiji zaiji dadi sosai. Ba kullin ke abaki ba, inkuma ba'a bayarba kice maza are stingy. Kedai marowaciya ce kawai shiyasa kike kallon saurayinki matsayin marowaci. Matan da ke bayawrwa suma ana basu. Shine rayuwan kawai.
Aa fah akwae wanda koh ya xa'a kyautatamai shi baxai yi ba
Sai ki daina kyautata mishi ai. amma mata su sukafi expecting namiji ya kyautata musu a soyayya, su basakawo cewa suma yakamata su kyautatawa samarinsu
kwaitatawa should be a habit not only when you are in a relationship but generally…. Allah ya sa mu dace
an taba saka min katin 500 ba qaramin dadinshi naji ba. and it came unexpected don inada airtime na wajen 4k lokacin. tache min saurayinta ne ya tura mata 2k Kati sai ta Dan bani kadan.
Not everyone can adopt it as a habit
we should all remember that is an act of ibadah which is one of the 5 pilers of Islam (sadaqah)
gaskiya I think it should be one’s habit to “kyautata” Allah ya sa mu dace
that is it but when you stop sae a fara cewa kin chanja kin daina sona some are just selfish to realize their mistakes but male and female
I don't understand?
is this also part of kyautatawa? Kai a side chick ko me?😂
Wai dama akwai samarin da sukeyiwa en matansu kyauta,Duniya daya gari bam bam
Yes of course na. We do exist
I see Mr official yayiii
Gaskiya akwai ina da su har uku ga kwadayi
ki dae bari ae suna da kayan haushi
hmmm wlhy
yanxu must samrin yanxu abun 5 naira basu iya bawa matansu 80%of them
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment