My husband's friend
Rahima Jun 15, 02:02 PM

My husband's friend 8

Salamualykum ...anty ina da wani dan matsala... Nayi aure fyn alhmdulilah... I living well with my husband da dangin sa amma matsalata dayane His click of friends... They compromise of 4male and a female.. Banda Matsala da male friends dinsa amma that female friend dince banso.... A Girl suke ce mata... Sun dauketa kaman gold.. Basu son ranta ya bace... Kyautata mata sukayi ko ince their world revolves around her... Komai A girl... Komai A girl.... Duk da itace sannadiyan haduwar mu har mukayi aure though she's not my friend i don't just feel comfortable with her They are two that are married... Naso yi ma dayan matan magana amma naga ko a jikinta.... Every last Saturday of d month suke haduwa.... Ayi hira a ci abinci...just to have fun... kaman normal policy dinsu kenan.... She's a student... Idan zasu je dubata a school... Kanan wani biki zasu....the importance they show her is too much.... Rannan danaa masa magana akai ranann bamu kwana lfy a gidannan ba Cewa yayi ida ba dan ita ba... Bai kai matsaayin da yake ba....she means a lot to him...na kasa bacci ranan.... Sanda aka kawo ni Amarya duk hirar da zamiyi sai ya saka A girl a ciki....A Girl kaza, rana kaza A Girl ta mana kaza....ko shopping suke raka ta....rannannya dawo da kayan shoping na tambayeshi wannnan kayan fah wai nawa ne....sun raka A Girl shopping shine tace ya siya min nima Rannan sallah injinsu suna cewa idan A Girl tayi aure fah sun shiga uku dan mijinta zai hana su ganninta....akwai wanda yake sonta a cikin su amma bai gaya maata ba...har suna zugashi ya mata magana su dadaita at least zasu san taxo gida Abin haushin har danginsa sun san A girl...rannan sisters dinsan da sukazo suke tambayansa yaya ina A Girl dinka...yace tana lagos amma ta kusu dawowa suma sunyi missing dinta...ni kuma wallahi banaso....duk matsalaar sa...sai ya fada wa yan click dinnan nasa kuma sai a ce bari a jira A Girl zata kawo shawara mai kyau Kuma karamar yarinya ce she is 22 Wallahi auty ina son in rabasu....bata taba shiga hakkina ba bata taba min komai ba amma banaso Dayan matar friend dinsa ko a jikin ta....rannan mijinta ya siyo mata abu ya bata ...har tambaya taka ina na A Girl....sai yace ai bata nan ta tafi lagos....a lagos iyayen ta keda zama...taje hutu gida...dan Alllah ya kuka ga alamarin nan...isnt it strange Dan allah yan aji ku ban shawara...please hide my identity
post

Replies

(7)
Deejangala Jun 15, 02:22 PM
I feel you are overreacting, kince you guys met a dalilinta bata shiga haqqinki kuma plus your husband treats you right and she's not only close to your husband but their whole clique, don't stress yourself about this and go with the flow if not you'll end up creating so much problems in your home coz from all indications she means alot to your husband tunda har an santa a family, gaskiya just let it go before you give yourself high blood pressure.
reply 5
Ameerah Jun 16, 12:28 AM
Wlh da gaskiyan ki. Meyene na idam tayi aure sunshiga uku toda dam ita suke rayuwa. Agirl of 22 duka a nawa take wlh ki dage da addua kifita a harkarsu damuwarki mijinki kawai kina mishi Addua
reply 1
Hannerh Jun 16, 03:59 AM

please say something doable, ai tasan yanda ake addu'a she is asking advice of what to do herself by herself. Anyway, to me ta hakura kawai tunda friend din shi ce kuma bata shiga hakkin ta. infact be friends with A girl don't let unnecessary jealousy make you sad/worried. As a lady if it is my husband i will just be friends with her too tunda bata shiga min hakkin Aure. sometimes in life you will not like someone but once you decide to put those bad feelings aside and know that person you will begin to like them. just my suggestion.
reply 8
Nasir Mujahid Jun 16, 09:53 AM

Ni ma that is what i think because it seems like she is a good friend of his since before he met you and ita ce ma dalilin haduwan ku da mijin ki so to say you want to separate them is a heavy task on yourself just be her friend too, get to know her well and you may like her.
reply 2
Bng Jun 16, 09:24 PM
Sister buy coke, open, drink and chill, ke harda pop corn...... she is not a threat biko🙏
reply 4
Maryam R Jun 18, 10:28 PM
Sister tunda dai ba shiga rayuwar auren ki ta ke ba ki fita harkar su kawai,idan kin nuna kishin ta hakan ma na iya sa ya fara son ta, female friends din maigida na duk sai da suka zama friends di na, bayan mun rabu ma akwai wadda har yanzu muke mutunci sosai.
reply 1
Fatyma Jun 18, 11:42 PM
But wait fa, you met him a dalilinta ko so his obvious to be jealous but please dnt allow the devil to used you,this is the right time to show more love and caring to ur husband also the girl show him you love her, dnt fight him because of her,try to hide ur pains it really not easy but you need to be strong dear.Dnt forget Pray for kishi to reduce. May Allah make it ease for you
reply 3

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage