Mar 19, 11:26 PM

Ana warke ciwon hanta?

hello my brother's and 6ters Shin idan mutun ya kamu da ciwon hanta Yana warkewa gaba daya ne kodai seidai atayin magani kmar na HIV. There is divorcee woman da muka shaku da ita harnaji Ina sonta to problem din Ina yiwa family mgna akan ta zasuyi depense BZ ce Kuma har tana da beby but Amma Ni ba problem bane a wurina wannan ciwon nata shine dalilin da banida amsa garesu ita Kuma tace idan da gskene na futo nikuma inata tunanina dalilin daya fito da itama akwei matsalar ciwon. shin akwai Wanda zai karamin hske akan lalurar kokuma wani sahihin mgni da zamu gwada.

Replies

(11)
Mar 19, 11:34 PM
Ana warkewa kuje taga likita ya daurata akan magani in sha Allah zata warke in tabi matakan da za'a daurata Allah ya bata lafiya.
Mar 20, 06:23 AM
depend on its level. B baya warkewa ta Dadi gaskiya Amma C yana saurin warkewa
Mar 20, 08:53 AM
Mar 20, 09:16 AM
Ka gwada islamic medicine yana yi sosai...ma asibiti yana da side effects but you can try anyone.
Mar 20, 11:06 AM
Anonymous #1 Mar 20, 06:23 AM

depend on its level. B baya warkewa ta Dadi gaskiya Amma C yana saurin warkewa

2
wqce hnya ce ake saurin warkewan
Mar 20, 11:14 AM
Aisha I Aliyu Mar 19, 11:34 PM

Ana warkewa kuje taga likita ya daurata akan magani in sha Allah zata warke in tabi matakan da za'a daurata Allah ya bata lafiya.

2
tayi mgani har ance ta wrke Amma daga baya ta tayi gwaji akace akwai kwayar cutar a cikin jikin ta Kuma zai dauki lkc kan adaina gani kwayar cutat.
Mar 20, 11:28 AM
Mar 20, 12:07 PM
kana magana akan hepatitis ne?
Mar 20, 12:16 PM
Hauwa'u B Mar 20, 12:07 PM

kana magana akan hepatitis ne?

0
eh
Mar 26, 05:30 PM
Anonymous Mar 20, 12:16 PM

eh

0
wanne daga ciki take dake shi? yaushe jimawar ciwon a jikin ta? taje asibiti ne? shin an daura ta akan magani? yaya Dadewarta akan shan magunguna? do you have answr to above questions? I can enlighten you a little if you do
Mar 27, 04:15 AM
Hauwa'u B Mar 26, 05:30 PM
wanne daga ciki take dake shi? yaushe jimawar ciwon a jikin ta? taje asibiti ne? shin an daura ta akan magani? yaya Dadewarta akan shan magunguna? do you have answr to above questions? I can enlight[...] wanne daga ciki take dake shi? yaushe jimawar ciwon a jikin ta? taje asibiti ne? shin an daura ta akan magani? yaya Dadewarta akan shan magunguna? do you have answr to above questions? I can enlighten you a little if you do
1
yes I have some. I asked her with type of hypertension she had no answer. CIWON yakai 4yrs da samun ta. taje asibiti har andaura ta mgni daga baya aka gwadata akace ta warke Amma koyar cutar bazaibar jikinta ba sai zuwa gaba. taci gaba dashan mgni the next yer tayi aure kishiya tace baza a kawo mata cuta ba ko mijin ya zabi daya. shine yace Shima ya kamu kawai suka rabu da amaryar. yanxu hka tana single life gashi Kuma yarinyace within 21yrs da zawarci har sau 2 Ina tausaya mata sosai.
×