Aug 5, 05:04 PM

can you contact HIV through cutting nails?

Salam. Don Allah wanda yake da Cutar HIV ze iya yada ta da farce kuwa? Misali me dauke da cutar in ya cake ka da farcen shi har jini ya fita, akwai yiwuwar kaima ka kamu da cutar?

Replies

(5)
Aug 5, 06:55 PM
Aug 6, 02:18 PM
aa. sai dai idan yayi amfani da reza ko allura Wanda jininshi ya taba, kaima kayi amfani dashi jininka ya taba. kaga an samu musayar jini anan. shine akwai chance na iya daukar cutar.
Aug 6, 10:28 PM
kwarai solution kawai mutum ya kiyaye abinda zai yanka jikin sa har jini zai iya fita ko kadan Kuma w I yyi aiki dshi. Allah ya Kara mana lpy
Aug 8, 09:27 PM
A sosai ma
Aug 8, 09:28 PM
in har ba a kuna ba wani zai iya kamuwa
×