Dec 19, 12:52 PM

How can i manage my long hair?

I'm obsessed with long hair and I have it but the problem is bana iya kula dashi properly saboda Azaban Zafin kai. pain din nan har cikin brain dina nake jin shi, gashi yanzu duk ya lalace. Please any remedy for zafin kai?

Replies

(4)
Dec 19, 05:02 PM
Allah bani mata mai long hair, the way I like that thing, zan kula mata da shi
Dec 19, 06:38 PM
Anonymous #1 Dec 19, 05:02 PM

Allah bani mata mai long hair, the way I like that thing, zan kula mata da shi

1
Allah ya baka wanda batada zafin kai
Dec 19, 06:51 PM
Anonymous Dec 19, 06:38 PM

Allah ya baka wanda batada zafin kai

0
Ameen 🙏, ita ma mai shi ɗin Allah kawo mata sauƙi
Dec 20, 06:48 AM
Just as we need food, our hair equally needs tender love and care. What hair care practices do you do?
×