Oct 19, 04:34 PM

neman taimako

Dan Allah yan uwa...ina neman taimako... maganin jinnul ashik nake nema wanda Allah ya sa yana da ilimi akai ya taimaka Allah ya sa mu dace Allah ya bamu ikon cin jarabawar mu Amin

Replies

(5)
Oct 19, 04:46 PM
Allah yabaki lafiya yar'uwa
Oct 19, 09:22 PM
plz kiyi editing headline Dina sbd wasu da sunga "Neman taimako" ba zasu tsaya ba
Oct 19, 09:31 PM
kine tik tok kiyi searching zaki gani,or youtube Allah ya kara lfy or better still kine wajan usman dan fodiyo if a kano kk suna dorayi karama kusada masallaci sheikh jafar
Oct 29, 10:47 PM
Muhammad Musa Muhammad Oct 19, 09:22 PM

plz kiyi editing headline Dina sbd wasu da sunga "Neman taimako" ba zasu tsaya ba

0
😅😅
Oct 31, 07:49 AM
Nana Fatima ALIYU Oct 29, 10:47 PM

😅😅

0
ehn naa 😂
×