Assalam Yan uwana ,ina neman shawararku na kasanche ina fama d fitar farin ruwa da Dan kaikayi wani lkchi, nakae tsawon shekara 3 kuma duk wannan tsayin lokachin munata maganin asibity Dana gargajiyaa , Kuma inata adduah , Amma wlh har ynx inaji, to agskia n kasanche mache che me karfin sha'awa, to inata adduah Sena Kira wani me magani, shine yake chemun gskia wannan yanayin b infection bane,akwae sister dinsa dataeta fama d hakan tanayin aure t denaji, yache Nima indaena damuwa wannan Sam b infection bane sbd d infection ne da tini wannan sha'awar ta Fara daukewa Amma sema karuwa d takeyi, ynx ina neman shawararku Yan uwana shin dagaske ya mache Tana iya fuskantar wannan yanayin Kuma b infection bane, dangskia naji lbry da yawa Kuma shigen irin nawa sunayi aure nasu y tapi Suma DanALLAH ku temaka. mun nagode.
gaskia kiga kwararren likitan Mata, ai Miki gwaje-gwaje a tabbatar da matsala ko Babu
akwai normal discharge, akwai kuma discharge din da yake da alaka da infection..normal discharge baya zuwa da kaikayi, kuma discharge din is clear ko fari kuma bayi da karni..kije asbiti kiga gynaecologist, ko a private hospital, ko fmc ko asibitin koyarwa
Kima if you marry zai eochi
ay Naga likitochi kala kala, anyimun test kala kala Amma se achemun normal ,Nasha magani kala kala sosae shiyasaa akache gskia wannan infection bane.
Nima nawa babu karni babu wari, Kuma kaikayinma Sena kwana nawa vanji ba, wani me magana chewa yay yawanchin mata masu tsananin sha'awa suna fama d irin haka, sbd ruwan sperm din da yake taruwaa a jikinsu baya pita idan Kuma sukae aure inshaALLAH sekaji nml.
Matsala ce. Ciwon tsanyi marace. kayi gaggawa nema magani in bahaka ba zai kashe maka mazakuta.
Aslm alykum
I'll like to know you poster
da Alama normal discharge ne. ki kwantar da hankaliki. u are very normal.
I will like to give you a medication that In Sha Allah it'll help, first kina wane garine?
I'm Nafisat Adam and I'm a health therapist. kimun magana ta Instagram @_.golden_pearl.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment