please kana tare da saurayi kana tambayanshi when zega iyayenka se yace wani abu kadan yake jira..mi hakan ke nufi ?
yaudarar ki yakeyi
Ki fece kawai
ki cigaba da gaya ma Allah kawai, kar ki bi shawaran da wasu suke cewa wai ki barshi
Allah yasa mudace Amin
yana jiran something huge ne 😑😑😑
ah something ba
eh very very huge 🤸♂️🤸♂️
New naira notes dan hegiya
Wlhy kau
alots of meaning to it,amma tambaya nan shine is he well to do?if yes to kawai dai qila bada aure yazo maki ba amma kuma idan he is starting up now too kigwada bashi lokaci. Allah yamana zabi mafi Alkhairi Amin.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment