Feb 12, 07:47 PM

my dad's friend likes me

abokin baba na Yana Sona he confessed to me I didn't give him any reply and his married Kuma matan shi muna mutunchi wlhi baba na yayi suspecting Amma mama na ta che no ba haka bane buh ban gaya musu ba ga abun da ya gaya mun ba

Replies

(9)
Feb 12, 08:10 PM
Toh Allah yasa alkairi
Feb 12, 08:16 PM
There's nothing wrong in marrying your father's friend. If you really love him you can go ahead and marry him...mu kuwa zamo zo musha hidima😎😎
Feb 12, 09:39 PM
Yawwa mu photographers za mu zo daukar hoto🤸🤸
Feb 12, 10:55 PM
Allah ya tabbatar da alkhairi
Feb 12, 11:17 PM
is not harram amma yanxu rayuwa yadda zamani yake kana tsoho ka tara manyan yara da jikoki ka rasa wa zaka aura sai karamar yarinya ya za'ayi yaranka su girmamata saboda kansu daya wasu ma sun girme ta kaga dole a samu matsala Allah ya zaba mana mafi alkairy
Feb 12, 11:25 PM
bari na fada muku wani baban mu ma haka yayi da yake tsohon dan boko ne me ra'ayi yaga wata fulany bata fi 19yrs ba yaje ya kashe kudi ya aure ta wlh tunda tazo gidan ake samun matsala ni kadaine muke mutunci da ita amma sauran kannaina duk da yayata duk sun tsane ta har gori suke min wai bana kishi maman mu ni kuma wlh tausaya take bani
Feb 13, 10:34 AM
Sayyid hamzah Feb 12, 11:25 PM
bari na fada muku wani baban mu ma haka yayi da yake tsohon dan boko ne me ra'ayi yaga wata fulany bata fi 19yrs ba yaje ya kashe kudi ya aure ta wlh tunda tazo gidan ake samun matsala ni kadaine muke[...] bari na fada muku wani baban mu ma haka yayi da yake tsohon dan boko ne me ra'ayi yaga wata fulany bata fi 19yrs ba yaje ya kashe kudi ya aure ta wlh tunda tazo gidan ake samun matsala ni kadaine muke mutunci da ita amma sauran kannaina duk da yayata duk sun tsane ta har gori suke min wai bana kishi maman mu ni kuma wlh tausaya take bani
0
Allah Sarki. Sai ka faɗa musu kishin baban ku kake yi 😅
Feb 13, 10:45 AM
There's nothing wrong at all. Amma ana iya samun matsala na rashin jituwa between the man's family and you or even your family. Especially daga wajen matar shi. Yanzu ke zaki zauna ki auna ki gani. You consider the pros and cons of it. Are you interested too? Will your parents support you? Will you be accepted in your father's friend's household? Za a zauna lafiya? How will his wife view the whole situation? Will she see you as "maci amana" or zata rungumi ƙaddara tayi haƙuri? Are his children sensible enough to not make life difficult for those involved? How will it affect the relationship between the man's family and your family? You sit and ponder over Allah ya sa mu dace ya kuma tabbatar da alheri.
Feb 13, 10:25 PM
I'm not against it since it's not Haram, and I'm not for it too. guess I don't have any good advice on this.
×