Jan 13, 07:11 PM

Advice to men

Avoid marriage when you are still pressing *606# before you make call MTN no dey borrow pampass.

Replies

(25)
Jan 13, 07:29 PM
hhhhhhh
Jan 13, 07:32 PM
🤣🤣🤣🤣🤣 wallah good advice
Jan 13, 07:47 PM
Zahra Haladu Jan 13, 07:32 PM

🤣🤣🤣🤣🤣 wallah good advice

0
A irin nan ai za a gan ki dama
Jan 13, 07:50 PM
😂😂😂 wlh fa
Jan 13, 07:58 PM
Hamm very funny
Jan 13, 08:08 PM
Haidar Ali Jan 13, 07:47 PM

A irin nan ai za a gan ki dama

0
Eh din😎 kuma sai na sake🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣To malam Haidar a ina kake so a ganni and kai kuma ka fiye shiga hidima ta ba🤣
Jan 13, 08:13 PM
Sad but true😭😂😂💔
Jan 13, 09:04 PM
I swear..😄😄
Jan 13, 09:28 PM
hhhh Wlh kam
Jan 13, 09:36 PM
Zahra Haladu Jan 13, 08:08 PM

Eh din😎 kuma sai na sake🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣To malam Haidar a ina kake so a ganni and kai kuma ka fiye shiga hidima ta ba🤣

0
Ai sake wa kuwa a rubuce yake. Ba wani shiga hidimar ki. Daga faɗin gaskiya kuma
Jan 13, 09:37 PM
Toh ai ana danna *606# din ne saboda ayi saving na pampas da cerelac
Jan 13, 09:44 PM
Haidar Ali Jan 13, 09:36 PM

Ai sake wa kuwa a rubuce yake. Ba wani shiga hidimar ki. Daga faɗin gaskiya kuma

0
Ba wani gaskiya malam🙄
Jan 13, 09:46 PM
Haidar Ali Jan 13, 09:37 PM

Toh ai ana danna *606# din ne saboda ayi saving na pampas da cerelac

0
Uhmmm inji mai ciwon baki🤐
Jan 13, 09:55 PM
wannan damu ake
Jan 13, 10:49 PM
Jan 13, 11:54 PM
Zahra Haladu Jan 13, 09:46 PM

Uhmmm inji mai ciwon baki🤐

0
Koh ba haka bane?
Jan 14, 08:23 AM
Haidar Ali Jan 13, 09:37 PM

Toh ai ana danna *606# din ne saboda ayi saving na pampas da cerelac

0
indai hakane tou wannan saving baiyi ba
Jan 14, 08:48 AM
Haidar Ali Jan 13, 11:54 PM

Koh ba haka bane?

0
Eh ba haka bane
Jan 14, 09:15 AM
Abu-Bakr Jan 14, 08:23 AM

indai hakane tou wannan saving baiyi ba

0
😂😂🤣🤣🤣
Jan 14, 09:16 AM
Zahra Haladu Jan 14, 08:48 AM

Eh ba haka bane

0
Ai dama baza ki taba yarda da ni ba
Jan 14, 09:20 AM
Haidar Ali Jan 14, 09:16 AM

Ai dama baza ki taba yarda da ni ba

0
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Jan 14, 09:23 AM
Zahra Haladu Jan 14, 09:20 AM

🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

0
Ban san ko me nayi miki ba
Jan 14, 09:35 AM
Haidar Ali Jan 14, 09:23 AM

Ban san ko me nayi miki ba

0
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Jan 14, 01:08 PM
🤣🤣🤣
Jan 16, 02:29 PM
😂😂😂 gaskiya kam,may Almighty Allah provide for our men,ameen
×