there's a lady I recently collected her phone after seeing her story on how she struggles. I learned we live in same neighborhood it's not my State of origin I was transferred to work there. after getting her number I chatted severally no reply after seeing my messages I called she didn't pick. chatted her again she didn't respond I only wanted to collect her details there's a job offer I got there wallahi I wanted to give her that job but she underate me. I gave a it to a kind person I met a bike Man that carried me to somewhere after telling me he has wive and struggling to survive.🙏
That's how some woman are in this platform. the will tell you that they are looking for a husband after you exchange contact she will never cooperate again. Allah baiyi rabonta ba sha.
ba rabon ta bane shiyasa
hkn kuwa haka wasu mutane suke ai kowa da halinsa
hakane but atleast yana da kyau kayiwa mutum magana in aka maka tunda har kiranta yayi Allah yasa mu dace
Amin
Ayya ayi hakuri ba rabon ta ba ne shiyasa hakan ya faru
May she wasn't interested, there's something people need to understand. Just because mace na neman miji ba shine zai sa tayi auren jeka na yi ba, kawai sai mutum ya auri kowanne Tom and Jerry ko da bai kwanta masa ba don yana neman miji? Maybe she didn't have the courage to be blunt with him and tell him the truth. If poster truly only had the intention of getting her a job da yayi notifying din ta through chat/text. At least she didn't deceive you ta baka red light
exactly
Ai kaji matsalar Nisa'u din kenan kuma wlh yanxu haka sai kajita ta fito tana cewa tana neman miji na gari,bayan ga irin abinda take aikata wlh mata ku kiyaye dan wasu lokutan d yawa kuna sakin damar wanda take alkairi ne a gareku baku sani ba....
Shi din how sure are you mutumin kwarai ne? What if wani hali nashi ne ya sa ta ga ba zata iya ba ta janye? In dai da gaske ya so taimakon ta tsakani da Allah he'd find a way to notify her. Dole ne don tana neman miji she should settle with someone da bai kwanta mata ba? Maybe she wasn't interested, there's something people need to understand. Just because mace na neman miji ba shine zai sa tayi auren jeka na yi ba, kawai sai mutum ya auri kowanne Tom and Jerry ko da bai kwanta masa ba don yana neman miji? Maybe she didn't have the courage to be blunt with him and tell him the truth. If poster truly only had the intention of getting her a job da yayi notifying din ta through chat/text. At least she didn't deceive you ta baka red light
Hakane amma ki sani indai ita din ta kwarai ce y makata ta daga wayarsa tayi masa magana yanda zai fahimta ki sani babu zuciyar d bata jin yaren gsky sai dai takin dauka....sannan ki wlh mata a wannan lokacin mafi yawa kuke...kuma inda ace namiji ne yayi muku hakan d tuni anzo ana magana akai ana cewa ta soshi shi kuma y yaudareta yaki kulata..Haba y kamata ki fahimci haka
wlh most of them haka suke
yayi dai dai allah ya saka ma da alkhairi
wai na kasa gani kan mata wallahi kin fito anji tausayin ki zaa taimaka maki amma kuma ban san meye na wani girman kai ba wllh
ynx wllh kusan duk macen da ka karbi number abunda zata fara tunani shine zaka ce kana sonta sai ta fara bara tajama aji
wllh there’s thousands of mata da suke rasa dama sabida irin wannan abun da suke
bafa kowa ne zai ce yana son number ki ba sabida ya kiraki yace yana sonki wllh u guys hv a problem 🌚🌚
Ka sani ko wani abu ta gani da ya sa ta ga ba bukatar su cigaba da communicating? Yace neighborhood din su daya, what if she doesn't want to relate with him saboda wani hali nashi da ta sani, ko she doesn't want to have anything to do with any one close to her? Mu rika kyautata ma mutane zato mana, kuma one side of the story ne wannan, kun ji side din ta?
Some people are meant for the trenches. As in, allow them to be
wallowing in their "KEBURA". I'm not capping. A good number of them are on here.
haka ne kam. Allah yasa mudace
don't forget ba soyayya sukeyi, kuma ba wai yace yana son taba. in fact in ma yace yana sonta laifi ne in ta fada masa gaskiya bata son sa?
Maybe mutuncin ma bata son yi ne
my sister don't get me wrong please. I didn't mention something like she need husband.what I said is she shared her story that she need assistance.
Gaskiya kam. wasun ne akwai rena wa mutane.
Wasun su sun zamar da abun fun ne ai. in an samu contact nasu sai kaga suna jan aji suna wulakanta mutane.
Don Allah you people should read his message very well. ba sonta yakeyi bafa. she posted tece tana struggling da rayuwa. saisa ya karbi number ta da sunan ya taimaka mata, he sent her msgs no respond, he called no respond. wani irin niyya ne bayyi anan ba? ku sani ba soyayya yace zai yi da ita ba, ita ma ba wai tace miji take nema ba. in bason wulakanta mutane da rashun yaddan maza ba da bazatayi haka ba.
Dr kaine ka fahinci abunda mutumin nan ya rubuta. amma matan nan sai siding nata suke tayi
sometimes it's easier said than done you never can tell what kind of situation she was in at that period
Allah yasa haka shine mafi alkhairi
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment