Mu tattauna
Baffancy Dec 28, 12:20 PM

Mu tattauna 1

Aslm maza da mata na wannan feji Mai albarka fatan kowa ya tashi lafiya da kuma yanayi najin dadi d walwala... Yau naga group din namu yayi tsit ba alamar kowa a ciki sbd ba abinda za'a dan tattauna akai... Dan haka zanyi amfani d wannan dama in in kawo mana maudu'in d zamu tattauna akai... 1.Wanne abu ne daya faru a rayuwarka wanda bazaka taba mantawa dashi ba walau a makaranta ko a rayuwa t yau d kullum. 2.Wanne abinci ne yafi birgeka a rayuwarka..
post

Replies

(57)
Ummu-Salmerh Dec 28, 07:24 PM
Zahrau haladu Dec 28, 07:50 PM

Don't worry pharida zan baki insha Allah
reply 0
Baffancy Dec 28, 08:16 PM

ok ita kadai zaki ba kenan
reply 0
Zahrau haladu Dec 28, 08:38 PM

To za'a hada da kai
reply 1
Ummu-Salmerh Dec 28, 08:56 PM

Aamiin thank you
reply 2
Anonymous #2 Dec 28, 09:07 PM

Allah sarki. yakamata kigaya mana mukaru. check your WhatsApp and reply my message.
reply 1
Zahrau haladu Dec 28, 09:08 PM

Ameen ya Allah jazakumullahu bil kair
reply 2
Nameer Dec 28, 09:16 PM
Anonymous #1 Dec 28, 09:20 PM

Allah yaji kanshi idan tamu taxo Allah yasa aljanna ce makomar mu... Ameen @zahrau haladu I'll also love to hear please if you wouldn't mind ki bamu labarin i know xamu karu da abubuwa pls
reply 0
Baffancy Dec 28, 09:22 PM

Ni bana so na hakura
reply 0
Zahrau haladu Dec 28, 09:28 PM

Yawwa da ma haka nake son ji
reply 0
Zahrau haladu Dec 28, 09:29 PM

Allah ya maka Albarka 🀣
reply 0
Sgabdo Dec 28, 09:36 PM
ina Hanya Daga Sokoto Zuwa Kano... Daga wayana da zanyi Naga Missed Calls Kacha Kacha A Wayana. Na... Daganan Zuchiya Tache " Baba Ya Rasu" Tsoron Tabatar Da Hakan Yasa Na Kashe wayan... Wanan tafiyan Ta Zama Min Tafiya mafi Tsaho a Rayuwa Ta... Isowana Kano Naga Fuskan Yayata Na Samu Tabbacin Abunda ya Fara... Subhanallah Allah Ya Jukan Sa Da Rahma
reply 0
Baffancy Dec 28, 09:46 PM

see your eyes 😏😏
reply 0
Zahrau haladu Dec 28, 09:53 PM

🀣🀣🀣🀣
reply 0
Sgabdo Dec 29, 10:20 AM

Ameen thumma Ameen
reply 0

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Family palava General
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
Should i do it? she's tempting me Advice
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Complains General