Aslm maza da mata na wannan feji Mai albarka fatan kowa ya tashi lafiya da kuma yanayi najin dadi d walwala...
Yau naga group din namu yayi tsit ba alamar kowa a ciki sbd ba abinda za'a dan tattauna akai...
Dan haka zanyi amfani d wannan dama in in kawo mana maudu'in d zamu tattauna akai...
1.Wanne abu ne daya faru a rayuwarka wanda bazaka taba mantawa dashi ba walau a makaranta ko a rayuwa t yau d kullum.
2.Wanne abinci ne yafi birgeka a rayuwarka..
Uhmmmm Abubuwa da dama sun faru a rayuwa ta wanda bazan taba mantawa ba har na koma ga Allah Alhamdulillah Ala kulli halin
Rabuwa da mamana da yan uwana rasuwan mahaifina kai so many things de Allah ya kara mana hakuri kawai
Abinci da nafi so shine jollof din shinkafa da wake da kifi doya biredi sai rice and Stew
subhanallah 😭😭😭😭 Allah y jikansu d rahma yasa aljannah ce makomarsu....🤲🤲🤲
Gsky ne munji naki lalle kawai abubwan d kike so d yawa
Allah ya haskaka makwancinsu
Ameen ya Allah but mamana tana da Rai kawai de ina nesa da ita ne
eyyah y kamata ki koma kusa d ita sbd ke mace ne kina d bukatar kulawar mama
Uhmm nifa ina ganin da za'a rubuta litafi akan rayuwata mutane zasu dau darasi sosai
Hakane but Amma kasan kowa da kaddarar sa a rayuwa Kuma Allah baya dorawa bawa abun da bazai iya ba and is not easy sometimes sai de mutum yayi kuka yayi addu'a ya Kuma godewa Allah but idan akayi hakuri komai zai zama tarihi
Hm gsky ne wannan ai kuwa inason jin labarinki
@baffancy yau dai kanason entertaining gidannnan, thank u
Alhamdulillah ala kullihalin 🙏
allah jikan su
Ameen
1.gaskia kawai abubuwa da dama da bazasu irguba
2.wainar shinkafa da dambu 😹
Sannu da kokari Mutumi na. Kwana biyu, ya gari?
wlh lfy lau gaba daya ka buya ka zamo mana kamar bako
Amin,Allah ya hada fuskokin mu a Aljanna
1- I'll never forget the day that I lost my Dad Subhanallah 💔😪
may his soul rest in jannatul Firdaus....if u come across this please say a prayer to him may God Reward u.🙏🙏
2-Tuwo😊🙌 I love it to da extent
Na gane ashe mutumin yana daga masu raya gidan nan,Dr Ina ka shige ne?
Amen ya Allah
Allah ya jikan shi Allah ya masa rahma
Ae farida Dr yayi Nisan kiwo yau wai bazai samu shigowa ba
Ohhhh su baffancy fa ba laifi ana kokari to Dr 🌚ka shirya gobe kai muke so kayi entertainment din mu 🤣
subhanallah 😭😭😭 Allah ubangiji y gafarta masa yasa can tafi nan.🤲🤲🤲
a koda yaushe inajin irin damuwar d kuke ciki idan naji kun rasa mahaifa musamman a wannan zamanin daya zama ba maiyi ma sai mahaifan dole
Lalle tuwo kuma ikon Allah kowa d kiwon daya karbeshi
Harda wani wayancewarki kinfi kowa sanin inda yake ke zki Kira mana shi y fito
Aamiin ya Hayyu ya Qayyum
thank you sister
life is not easy without a dad may your soul rest in jannatul Firdaus Ameen y Allah 2.fried rice and chicken
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment