Mu tattauna
Baffancy Dec 28, 12:20 PM

Mu tattauna 0

Aslm maza da mata na wannan feji Mai albarka fatan kowa ya tashi lafiya da kuma yanayi najin dadi d walwala... Yau naga group din namu yayi tsit ba alamar kowa a ciki sbd ba abinda za'a dan tattauna akai... Dan haka zanyi amfani d wannan dama in in kawo mana maudu'in d zamu tattauna akai... 1.Wanne abu ne daya faru a rayuwarka wanda bazaka taba mantawa dashi ba walau a makaranta ko a rayuwa t yau d kullum. 2.Wanne abinci ne yafi birgeka a rayuwarka..
post

Replies

(57)
Zahrau haladu Dec 28, 01:05 PM
Uhmmmm Abubuwa da dama sun faru a rayuwa ta wanda bazan taba mantawa ba har na koma ga Allah Alhamdulillah Ala kulli halin Rabuwa da mamana da yan uwana rasuwan mahaifina kai so many things de Allah ya kara mana hakuri kawai Abinci da nafi so shine jollof din shinkafa da wake da kifi doya biredi sai rice and Stew
reply 1
Baffancy Dec 28, 01:08 PM

subhanallah 😭😭😭😭 Allah y jikansu d rahma yasa aljannah ce makomarsu....🀲🀲🀲 Gsky ne munji naki lalle kawai abubwan d kike so d yawa
reply 0
Baffancy Dec 28, 01:19 PM

eyyah y kamata ki koma kusa d ita sbd ke mace ne kina d bukatar kulawar mama
reply 0
Zahrau haladu Dec 28, 01:23 PM
Uhmm nifa ina ganin da za'a rubuta litafi akan rayuwata mutane zasu dau darasi sosai
reply 0
Zahrau haladu Dec 28, 01:30 PM

Hakane but Amma kasan kowa da kaddarar sa a rayuwa Kuma Allah baya dorawa bawa abun da bazai iya ba and is not easy sometimes sai de mutum yayi kuka yayi addu'a ya Kuma godewa Allah but idan akayi hakuri komai zai zama tarihi
reply 2
Aisha Muhammad Aminu Dec 28, 04:29 PM
@baffancy yau dai kanason entertaining gidannnan, thank u Alhamdulillah ala kullihalin πŸ™
reply 0
Zahrau haladu Dec 28, 04:47 PM

Ameen
reply 0
Seeyermerh Dec 28, 04:52 PM
1.gaskia kawai abubuwa da dama da bazasu irguba 2.wainar shinkafa da dambu 😹
reply 1
Nameer Dec 28, 05:18 PM
Sannu da kokari Mutumi na. Kwana biyu, ya gari?
reply 1
Baffancy Dec 28, 06:04 PM

wlh lfy lau gaba daya ka buya ka zamo mana kamar bako
reply 0
Ummu-Salmerh Dec 28, 06:39 PM
1- I'll never forget the day that I lost my Dad Subhanallah πŸ’”πŸ˜ͺ may his soul rest in jannatul Firdaus....if u come across this please say a prayer to him may God Reward u.πŸ™πŸ™ 2-TuwoπŸ˜ŠπŸ™Œ I love it to da extent
reply 1
Pharida Dec 28, 06:40 PM
Na gane ashe mutumin yana daga masu raya gidan nan,Dr Ina ka shige ne?
reply 0
Zahrau haladu Dec 28, 06:48 PM

Amen ya Allah
reply 0
Zahrau haladu Dec 28, 06:51 PM

Ae farida Dr yayi Nisan kiwo yau wai bazai samu shigowa ba
reply 1
Zahrau haladu Dec 28, 06:53 PM
Ohhhh su baffancy fa ba laifi ana kokari to Dr 🌚ka shirya gobe kai muke so kayi entertainment din mu 🀣
reply 1
Baffancy Dec 28, 06:57 PM

subhanallah 😭😭😭 Allah ubangiji y gafarta masa yasa can tafi nan.🀲🀲🀲 a koda yaushe inajin irin damuwar d kuke ciki idan naji kun rasa mahaifa musamman a wannan zamanin daya zama ba maiyi ma sai mahaifan dole Lalle tuwo kuma ikon Allah kowa d kiwon daya karbeshi
reply 1
Baffancy Dec 28, 06:58 PM

Harda wani wayancewarki kinfi kowa sanin inda yake ke zki Kira mana shi y fito
reply 0
Ummu-Salmerh Dec 28, 07:11 PM

Aamiin ya Hayyu ya Qayyum thank you sister
reply 0
Saudat78 Dec 28, 07:15 PM
life is not easy without a dad may your soul rest in jannatul Firdaus Ameen y Allah 2.fried rice and chicken
reply 2
Ummu-Salmerh Dec 28, 07:20 PM

Aamiin Aamiin Aamiin ya Hayyu ya Qayyum Lallai jure irin wannan rashin ba abu ne mai sauqi ba,Allah dai ya qara mana haquri yasa idan namu lokacin yayi muyi qarshe mai kyauπŸ™πŸ™ Eh ko baka cin tuwo ne kai din?πŸ€”
reply 0
Ummu-Salmerh Dec 28, 07:22 PM

Aamiin ya Rabb thank you
reply 0
Pharida Dec 28, 07:23 PM

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
Dear girls, Relationship
SEARCHINGπŸ₯ΊπŸ₯Ί General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage