Dec 15, 08:15 AM

Advice for my male brothers😇

pls Maza yan uwana akoi abunda mu mata sometimes bamaso but we can’t say it out to your face sabida ba dadi ne,xa kagan guy yafara soyyah a yarinya yana kiran yarinya sau biyar sau shida arana asunan love and care yayita cikata da surutu da karya ,eh at first the lady will feel happy but fa daxaran kundanyi nisa a soyayyah zata fara chanxama and you guys will now start to complain bata daukan Kirana bata sona yanxu bla bla bla after all kaine kafara what am trying to say here is if you want to show her love my bro call her in the morning text her in the afternoon den kuyi waya da daddare but you will call her in the morning bayan 10min kasake Kira if ,mind you calling 5-6 times a days is not how to show love (this is just advice )thank u all😉🙃

Replies

(29)
Dec 15, 08:43 AM
wannan maganan gsky ne sometimes yawan surutu bashi da dadi,seriously speaking idan saurayi ya kirani muka gama gaisawa I don't use to no wht to say nxt..
Dec 15, 08:46 AM
Anonymous #1 Dec 15, 08:43 AM

wannan maganan gsky ne sometimes yawan surutu bashi da dadi,seriously speaking idan saurayi ya kirani muka gama gaisawa I don't use to no wht to say nxt..

0
am telling you there will be like she’s bored bata iya soyayyah ba dis n dat after all duk maganan ta yakare🤣 inba karya kakeso aringa gayama ba
Dec 15, 08:48 AM
Anonymous #2 Dec 15, 08:46 AM

am telling you there will be like she’s bored bata iya soyayyah ba dis n dat after all duk maganan ta yakare🤣 inba karya kakeso aringa gayama ba

0
hhhhhh abin haushin ma sai kinji yana tmby ki miye labari🤣🤣🤣toh daga nan ne brain dina yake samun error
Dec 15, 09:01 AM
Anonymous #1 Dec 15, 08:48 AM

hhhhhh abin haushin ma sai kinji yana tmby ki miye labari🤣🤣🤣toh daga nan ne brain dina yake samun error

1
allah kuwa😂 allah some men sai a hankali
Dec 15, 09:14 AM
Anonymous #2 Dec 15, 09:01 AM

allah kuwa😂 allah some men sai a hankali

1
wllh 🤣🤣🤣
Dec 15, 10:13 AM
thank you very much. infact most of us girls bamason maza masu surutu. as for me I prepare less calls more text messages... coz I can send you 10 sms in a day Amma bazan iya waya da Kai sau uku a ranan ba duk irin sonda nake maka kuwa.
Dec 15, 10:17 AM
hkn sbd yawan surutu mah daga karshe karya y ke komawa
Dec 15, 11:33 AM
Wallah haka ne Amma basa ganewa wasu Kamar ni gaskiya waya idan ya wuce sai biyu a Rana zan ma gayamaka bazan dauka ba cos bazan yadda kayimun karya na maka karya ba
Dec 15, 11:42 AM
thank you for this wonderful advice, zamu dau darasi kapin mu karaso gurin
Dec 15, 01:17 PM
e no clear we're on phone always with my lady like always there's no specific time.
Dec 15, 01:24 PM
Anonymous #4 Dec 15, 01:17 PM

e no clear we're on phone always with my lady like always there's no specific time.

0
means kana mata magana yanda yadace dasauransu maybe ur funny or something like that
Dec 15, 01:25 PM
RukayyaA2 Dec 15, 10:13 AM
thank you very much. infact most of us girls bamason maza masu surutu. as for me I prepare less calls more text messages... coz I can send you 10 sms in a day Amma bazan iya waya da Kai sau uku a rana[...] thank you very much. infact most of us girls bamason maza masu surutu. as for me I prepare less calls more text messages... coz I can send you 10 sms in a day Amma bazan iya waya da Kai sau uku a ranan ba duk irin sonda nake maka kuwa.
0
Toh u see
Dec 15, 01:25 PM
Saudat abbas Dec 15, 10:17 AM

hkn sbd yawan surutu mah daga karshe karya y ke komawa

0
sosai
Dec 15, 01:26 PM
Zahrau haladu Dec 15, 11:33 AM

Wallah haka ne Amma basa ganewa wasu Kamar ni gaskiya waya idan ya wuce sai biyu a Rana zan ma gayamaka bazan dauka ba cos bazan yadda kayimun karya na maka karya ba

0
baxaki bari kuyi anko ba kenan😂
Dec 15, 01:27 PM
Anonymous #2 Dec 15, 01:24 PM

means kana mata magana yanda yadace dasauransu maybe ur funny or something like that

0
omo the girl can talk and am enjoying it sometime I recharge 5k on a day. but we bought cug line we subscribe and the call is uncontrollable. I love that soul
Dec 15, 01:54 PM
Anonymous #1 Dec 15, 08:48 AM

hhhhhh abin haushin ma sai kinji yana tmby ki miye labari🤣🤣🤣toh daga nan ne brain dina yake samun error

1
mai labari 😄😂😅🤣 so una hate dis
Dec 15, 02:00 PM
Anonymous #4 Dec 15, 01:27 PM

omo the girl can talk and am enjoying it sometime I recharge 5k on a day. but we bought cug line we subscribe and the call is uncontrollable. I love that soul

0
Kana kokari indai nasa 5k card awaya ka tabbar zanyi subscribe din Data ne shima nasan kudina zai dawo harda riba
Dec 15, 02:13 PM
Abu-Bakr Dec 15, 02:00 PM

Kana kokari indai nasa 5k card awaya ka tabbar zanyi subscribe din Data ne shima nasan kudina zai dawo harda riba

1
🤣🤣 kawo sadiqu
Dec 15, 03:14 PM
Anonymous #4 Dec 15, 01:27 PM

omo the girl can talk and am enjoying it sometime I recharge 5k on a day. but we bought cug line we subscribe and the call is uncontrollable. I love that soul

0
😂😂😂my bro I understand this
Dec 15, 03:15 PM
Abu-Bakr Dec 15, 02:00 PM

Kana kokari indai nasa 5k card awaya ka tabbar zanyi subscribe din Data ne shima nasan kudina zai dawo harda riba

1
lolz
Dec 15, 04:08 PM
Anonymous #2 Dec 15, 01:25 PM

sosai

0
Allah yasa mudace
Dec 15, 04:26 PM
maganarki gaskiya ce wlh...Allah ya ganar da mu
Dec 15, 04:35 PM
thnks for the advice
Dec 15, 06:04 PM
RukayyaA2 Dec 15, 02:13 PM

🤣🤣 kawo sadiqu

0
5k just to make call no be juju be dis
Dec 15, 06:38 PM
Abu-Bakr Dec 15, 06:04 PM

5k just to make call no be juju be dis

0
🤣🤣🤣
×