I need an advice
Ibrahim bello Dec 14, 07:36 PM

I need an advice 1

wllh muna tare da babe almost 7month muyi fada mushirya sometimes idan muyi fada ita zatakirani tabani hakuri muna soyayya sosai har wayana zan dauka nabata wani lokaci nakirata a waya sai tanamin wasu irin magan ganu hk ita fa gashi gashi sai nace to mai yafaru nayimiki laifi ne tace eh kuma taki fadamin abunda nayimata bayan kwna biyu nakara kiranta muna chikin saitayi cutten kiran nakaraki nace mai yasa kike yankewa tace hk kawai bangajiba bayan kwna biyu nakara kiranta tacemin ita tagaji dan Allah nabarta tahuta karnakara kiranta nadade ina tunanin abun sai nafara tunanin yadda zaayi nacire soyayyarta a zuciyana na amma nakasa na rasa yadda zanyi bana iya barci koda yaushe tunani nashiga chikin damuwa sosai bayan kwnaki biyar i decided to call her nakirata muyi mgn kamar ba abunda yafaru muyi fira almost 30minute naji dadi sosai sai tacemin zatayi aiki zuwa anjima nakira bayan wannan lokacin nakira 2times bata daga ba har gari yawaye that's mean ita ba tahakura bane sbd da tahakura idan taga missed dina saitakira plz abani shawara
post

Replies

(9)
Zahrau haladu Dec 14, 07:56 PM
Kayi hakuri ka kara mata wani lokacin tun da ita ta nema ka Bata Kamar wata daya if she still love u to Zata nemeka idan shirun yayi yawa idan kuma Bata nemaka to sai de hakuri Allah ya baka wacce ta fita alkairi
reply 0
Abdulaziz Abubakar Ahmad Dec 14, 08:05 PM
red flag mehn. let her be hilis. just move on
reply 0
Saudat abbas Dec 14, 08:15 PM
ka kyaleta harde tana sanka xata neme kah idan kuma bahaka toh latecomer yayi make kafa
reply 0
Anonymous #1 Dec 15, 07:09 AM
last last na everybody go chop breakfast,kagodewa Allah ba hot warming akayi maka serving bah,hey stop worrying yourself about her and move on with your life duka rayuwan ma nawa take so kayi hakuri she got no interest in you again
reply 1
Ibrahim bello Dec 16, 07:03 AM

nayi blocked dinta a whatsapp nayi deleting pictures dinta da numbers dinta duk sbd namanta da ita amma sai naga ina zaune sai naga kiranta idan kuma nayi call back bazata daga ones you naga missed dinta wllh hankalina yatashi kenan narasa yadda zanyi
reply 0
Ibrahim bello Dec 16, 07:17 AM

nayanke shawarar nakirata nafadamata dan Allah kar takara kirana kawai taje tayi rayuwar nima nayi nawa sbd idan inaganin missed call dinta bazan iya mantawa da ita ba
reply 0
Zahrau haladu Dec 16, 11:15 AM

I think there's no need for that idan ka kirata Zata ce kai ne ka yaudare ta ka ci amanar ta kasan mu mata da borin kunya Amma idan kana so ka manta da ita to sai ka Dena biyema zuciyan ka what I mean is idan ta kiraka ka Dena calling dinta back I no isn't easy but daurewa zakayi koh zuciyan ka tace maka call her pls don't and Kuma sai ka dage da addu'a Allah ya cire maka sonta a zuciya Allah ya baka wacce ta fita alkairi Ameen Allah ya Kuma ya hada mu da masu son mu wanda baza su barmu ba Ameen s ameen 🤲
reply 1

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Buhari retire Politics
Family palava General
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
can you marry a raped girl? Marriage
My love for him ??? should I tell him? Advice
Why it's harder for ladies to get husbands. Advice
Why ist hard for me to find true love? Relationship
Friend request Advice
What do ladies mean by "Financial stability" in men?? General
I need Advice Advice
Complains General