assalmu Alaikum warahmatullah.
good evening all.
I need more clarification regarding this matter. sorry I can use hause
idan baban mutum ya rasu, misali yana tsayawa yar sa da ta kusa aure kayan daki, sai ya rasu before ayi biki din.. so kayan dakin daya fara seyawa yar shi da zatayi aure shima is it part of the gado (inheritance) wanda zaa raba kodai ya riga ya xama nata ??
thank you
let's wait for best answers.
It's simple Idan Uba ya sayi kayan aure, 'Yarsa ya siya wa, ba kansa ba....Don haka ba kayan gaado ba ne.....Allahu A'lamu....wannan Malamai ya kamata a ta tambaya
the Kaya belongs to the person they bought for
kayanta ne ba nasa ba so its hers not kayan gado
idan ya Riga ya fada yace wannan kayan wance ne nake Tarawa to idan ya mutu kayan nata ne ba na gado ba
Idan har ya saya kuma yayi a rubutu ce cewa wannan Kaya na wacce ce na saya, kuma aciki magada sun shaida, tou Kaya ya Zama nata.
Amma idan a baki ya fada Amma bai rubuta ba lalle kuwa Kaya ya Shiga gado.
Allahu Aala
gskia bana tunanin cewa kayan nan zasu shiga acikin gado!
sabida dasunanta aka siya, kuma azuxiyarshi hakan yake nupi!
gskia zaiyi wahala ace kayan nan zasu shiga acikin raban gado,
ammmma mafi sauki anan shine ki nemi malamin addini ya baki fatawa 😘🙏
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment