A PIECE OF ADVICE AND A LITTLE REMINDER.
Anonymous Oct 25, 06:25 PM

A PIECE OF ADVICE AND A LITTLE REMINDER. 0

I'm writing this piece of note on behalf of the males (Mata kuyi hakuri zanyi naku kuma🤗),Dan Allah mata duk wani expenses da ango zai kashe during the wedding preparations daga kan lefe,events na biki and so on kudaina sa musu pressure on what you know is beyond there financial capability,karkiga abinda akayiwa qawarki ko 'yaruwarki during her wedding kema kice sai anyi miki irinshi because all fingers are not equal sister,maybe they were opportuned to have a grand wedding ke kuma naki bai kai nasu arziki ba kizo ki sawa bawan Allah pressure las las kuma abin haushin kuzauna gidan haya instead of you to advice him to buy a plot of land no matter how it is yayi gini,kusani muhalli babban rufin asiri ne wallahi a zamanin nan,yammata murage buri Dan Allah dason abin duniya no matter how you strive dai rabonki kadai zaki samu,idan kinsamu yadda kikeso Alhamdulillah idan baki samu ba ki karba wanda kika samu da hamdala sai Allah ya qara miki,muringa tausayawa mazan nan at times please.Allah ya bamu dacewa da rabo na qwarai duniya da lahira,Ameen.
post

Replies

(3)
Anonymous #1 Oct 25, 06:51 PM
Haka ne.. But sometimes, laifin mazan ne fah. Allah ya sa'a mudace
reply 0
Zahrau haladu Oct 25, 07:58 PM
Masha Allah Allah ya Saka da alkari wallah hakane kuma wanna abubuwan muka kasa ganewa shiyasa muke Shan wahala a rayuwa Allah ya ganar da mu yasa mu dace Ameen 🤲
reply 0

Related Posts


Trending

Buhari retire Politics
Family palava General
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Addiction problem Advice
I need an advice about our relationship with my cousin Relationship
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
unjust love Advice
Friend request Advice
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
I need Advice Advice
Female best friend General
Looking for poetic lady Meetup
married men wahala Marriage
advice pls Relationship
a never ending love General
problem of age gap Advice