I want advice please
Anonymous Dec 5, 02:18 AM

I want advice please 2

Aslm Da Fatan Kuna Lapia I need your advice about my girlfriend we have at lease almost 9 months with her and I love her she love me but the problem is two days din nan gabadaya naga ta Chanza ba kamar Yadda take a ba gabadaya wasu irin abubuwa take yi mun wanda bana gane Kansa saboda a can da sai muyi wajen 30 minutes to above muna waya da ita but yanzu sai ta ga dama take daga mun waya idan nayi mata magana ma Akan abubuwan da suke faruwa sai take ce mun wai ai ita haka take policy dinta ne kawai a haka kuma da ba haka muke da ita ba wlh tana sona ina sonta amma yan kwanakinnan na kasa gane kanta gabadaya wlh inaso in cire ta gabadaya daga cikin zuciya ta but I can’t so I am seeking for your advice please what should I do about this issue
post

Replies

(3)
Ahmad630 Dec 9, 12:15 PM
Gaskia kar kayi saurin yanke hukunci sabida yakan faru idan kun dan jima kuna tare kun san komai game da juna toh taɗin ku ze zama kullum kamar maimaici ne ba wani sabon abu se ku ƙosa da yawan waya ko dogon waya kuma ka binciki kanka ba wani abu da kake yawan mata da bata so ka gagara denawa idan da akwai se ka gyara, ko kuma idan duka babu wannan ze iya yuwuwa gwada sahihancin son da kake mata ta fara taga abu kaɗan ze iya koranka ko kuma zaka jajirce, mata shu'umai ne shawaran da zan baka nasan ba daɗi amman ka jure abun da take ma na ɗan wani lokaci kamar 2 weeks se ka ɗage qafa idan ta neme ka fine idan bata nemeka ba kuma kar ka neme ta har se ta neme ka, idan de bata chanja ra'ayi akanka ba zata neme ka.
reply 0
Abdourl 12 Dec 5, 03:17 AM
Ba zaka iya cire soyayyah hakanan kai tsaye ba you must follow some certain stages, da farko ina baka shawara da kayi mata magana akan sabon halinta kuma yana da kyau ka tabbatar da cewa tabbas kai takeso ko a'ah, idan kayi mata magana ba progress I advice you to give her space for some days or a week kaga reaction dinta, idan ka bata space zaifi ka daina hawa online thoroughly na tsawon lokacin da zaka dauka kuma don't call nor message her har sai ka gama week din, I'm sure idan tana sonka da gaske zata neme ka ammah idan bata neme ka ba brother kayi istikhara da addu'a sosai sai ka yanke last decision din abnda yafi kwanciya a ranka bayan 2 weeks insha Allah you won't regret it kuma zaka samu kwanciyar hankali da yardan Allah.
reply 1

Related Posts


Trending

Wane course ne idan mutum yayi ze samu aiki General
Family palava General
how i feel about women General
Is it okay to send nudes to your boyfriend? Advice
Miji na baya saduwa da ni? should i do this? Marriage
Warning to others! How porn destroyed my life Advice
I need Advice Advice
Female best friend General
married men wahala Marriage
damuwa na guda daya wazan aura🤔🥹 Marriage