I think he is disrespectful
Anonymous Jan 29, 10:14 AM

I think he is disrespectful 0

Wanda zan aura yazo gaida mamanmu.Tashigo ta iskemu a parlour, maimakon yadan yunkura Koda bai durkusa kasa ba.Sai ya zaune akan kujera ya gaisheta kuma wallahi age mate dinane 30s.Abun yadameni saboda anawa ganin inaga kamar bai darajamun mahaifiya ba.kuma shiba uztaz ba balle ince, yanada wata akida daban.
post

Replies

(4)
Anonymous #1 Jan 29, 10:30 AM
Honesty Ba Wani Laifi bane Hakan.. Wanan Al Ada ne ba Addini ba. Don't Spoil what you have Because of this pls
reply 2
Anonymous #2 Jan 30, 12:34 AM
kowa da yanda suke gaisuwa,wasu a tsaye sukeyi,it depends da yanda kowa family dinsa yakeyi….Mukam a tsugune akeyi a naku gskai
reply 0
Anonymous #3 Jan 30, 08:22 AM
Toh shi kenan idan ba ustaz bane ba zai iya ɗaukar aƙidar su ba? What you should have looked out for is his tone and expression. Ko wani yare da yanda suke nasu. Wani ma ko yaren ku ɗaya, yanayin environment da ya tashi ko mutanen da yake tare da su na iya influencing har ya bambanta da abun da za ayi expecting. Ko aƙida kamar yanda kika ce. Ban ma san me kike nufi da aƙidar ustaz ba. Karatu ne, kuma da ustaz da wanda ba ustaz ba duk suna iya samun karatun
reply 0
Anonymous #4 Jan 30, 02:23 PM
he disrespectful to your parents gaskiya
reply 1

Related Posts


Trending

how i feel about women General
friendship Relationship
Are you ready!!! General
Dear girls, Relationship
SEARCHING🥺🥺 General
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Ya yanayin Sanyi a wajen ku at this time? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage