Dec 14, 06:44 PM

how is harmattan like in maiduguri?

Assalamu Alaykum! i will be going for a posting for 2 months in UMTH(jan-feb) from kaduna and i've never been to maiduguri before.. pls i will like to know how the weather like during harmattan..will also like to meet some people there so as to enjoy my stay

Replies

(13)
Dec 14, 10:43 PM
wa’alaikasalam!! Chabb I’m also in kaduna..I don’t know much about Maiduguri but to my experience wallah Akwai sanyi sosai garin 🥶🥶 Pack your duvet oooo
Dec 14, 11:04 PM
😂 Maiduguri.... yanzu dai Allah ya kawo ka lfya
Dec 15, 08:31 AM
Anon Lady Dec 14, 11:04 PM

😂 Maiduguri.... yanzu dai Allah ya kawo ka lfya

0
Toh😹😹😹
Dec 15, 09:41 AM
Asiya Sani Dec 14, 10:43 PM

wa’alaikasalam!! Chabb I’m also in kaduna..I don’t know much about Maiduguri but to my experience wallah Akwai sanyi sosai garin 🥶🥶 Pack your duvet oooo

0
ikon Allah..me I'm even currently in zaria and u know sanyin zaria yafi na kd.....u guys are scaring me wallah
Dec 15, 09:42 AM
Anon Lady Dec 14, 11:04 PM

😂 Maiduguri.... yanzu dai Allah ya kawo ka lfya

0
hahaha ameen
Dec 15, 11:09 AM
Uncletee Dec 15, 09:41 AM

ikon Allah..me I'm even currently in zaria and u know sanyin zaria yafi na kd.....u guys are scaring me wallah

0
Anya kua 😹Wallahi sanyin kaduna ba'a magana kamar zanyi kankara yanzu haka,Kasan Maiduguri komai nasu is over,idan zafi ni yayi yawa Toh haka ma sanyi kawai dai Ka kwasha kayan sanyi sosai
Dec 15, 12:02 PM
ai ka shirya da manya manyan sweater da barguna, dan sanyi kam yana gasa mu, musamman na january is worse. sometimes temperature drops to 8 degrees
Dec 15, 07:09 PM
Anon Lady Dec 14, 11:04 PM

😂 Maiduguri.... yanzu dai Allah ya kawo ka lfya

0
😹😹😹
Dec 16, 11:02 AM
Uncletee Dec 15, 09:42 AM

hahaha ameen

0
and come with face mask...Dan wallahi akwai wani irin hazo da yasallam🥲 ,duk sanyi maid ni wancan hazon yafi damu na...Ur nose will just dry😂, kuma dat January time yafi yi sosai..... yauwa sai ka gaji da shara kuma yasin sbd kura🤣...... Wani irin weather ne a Yerwa!!! not friendly at all sai Alhamdulillah kawai😊
Dec 16, 11:03 AM
Asiya Sani Dec 15, 11:09 AM

Anya kua 😹Wallahi sanyin kaduna ba'a magana kamar zanyi kankara yanzu haka,Kasan Maiduguri komai nasu is over,idan zafi ni yayi yawa Toh haka ma sanyi kawai dai Ka kwasha kayan sanyi sosai

1
😂😂😂 wallahi kuwa sis...yadda zafin yake haka sanyin yake.
Dec 16, 11:05 AM
Anon Lady Dec 16, 11:03 AM

😂😂😂 wallahi kuwa sis...yadda zafin yake haka sanyin yake.

0
but duk da haka fah kinsan Wallahi nidai ina kaunar garin ina so 😹ban taba zuwa ba Amman kullum ina Addu'ar Allah ya kawo dalilin zuwana 😹
Dec 16, 10:46 PM
Asiya Sani Dec 16, 11:05 AM

but duk da haka fah kinsan Wallahi nidai ina kaunar garin ina so 😹ban taba zuwa ba Amman kullum ina Addu'ar Allah ya kawo dalilin zuwana 😹

1
come let's be friends zan zaba Maki handsome bakura or uram or Aboor or baana su aura mana ke in samu kawa😉..... I will not lie to you Garin Yana da dadin zama ba laifi gaskiya,shiyasa Yan Garin ba su cika barin garin sosai ba😂
Dec 16, 10:51 PM
Anon Lady Dec 16, 10:46 PM
come let's be friends zan zaba Maki handsome bakura or uram or Aboor or baana su aura mana ke in samu kawa😉..... I will not lie to you Garin Yana da dadin zama ba laifi gaskiya,shiyasa Yan Garin ba[...] come let's be friends zan zaba Maki handsome bakura or uram or Aboor or baana su aura mana ke in samu kawa😉..... I will not lie to you Garin Yana da dadin zama ba laifi gaskiya,shiyasa Yan Garin ba su cika barin garin sosai ba😂
0
awwwwnn🥰aiko dana ji dadi sosai Wallahi 😩ina son garin sosai wallah 😩
×