so the thing is that my boyfriend likes talking about sex
how he want it to be done in how we are going to be playing as wife and husband a
how he love sex and how he's going to treat me im bed
Gaskiya is not good
it is bad and do not entertain it, else it can lead to something else.
As a decent Muslim lady you should not even allow any conversation near that
Haram because ai ba'a daura muku aure bh Kuma body no.be wood. wataran Kuna cikin maganar zuciyar ku zata raya muku kawai Kuna son kuyi sex Kuma idan Allah be kiyaye sai anyi.
so run from that man madam.
ni namiji ne mugun libido da ke dmuna ysa bana iya nuna interest akan yarinya.
I said run Dan iska ne
he's also like that
Dan iska be domin ita kunya tana hade da imani Kuma wlh sa6on Allah kuke kice masa yaje ya tambayi kanwarsa wani kalar sex take da mijinta kokuma take burin yi da mijinta kigani bazaiji dadi ba Amma shi yanajin dadin yi da yar uwar wani Kuma wlh ke kika bashi fuska mttsww Allah ya shirya
Comment has been deleted
There's nothing hypocritic about peoples comments Malam. Wai kuma hardly ka samu intending couples basa yi, sannu data analyst where is your evidence. Infact kai ne ma kake kokarin yin munafurci, because siffan munafukai ne basa son ayi hani da mummuna, imagine you don't know anyone here personally and you have the audacity to call them hypocrites.
shagali wan sha'anin š¤£š¤£š¤£
Continue deceiving yourself...
Ni ne ma iblis
run run, idan da da gsk yke kokari zeyi kuyi aure da wuri sai ya rinka kwashe aikin da yke so, but yyi Miki magana irin wannan be dce bh Kuma shi yke nuna iya sha'awar ki yke
idan nzo wuce was nji kana fada ma qanwata wlh sai Kaci ubanka ko kafi karfi na
yes he said he want to send his people but I said till I'm done with school
what is this one saying ne kuma? Me? Your sister? Where will you see us? Meh ua kawo maganan uba kuma dan Allah. Wannan ai bai dace ba, haba.
šš
Comment has been deleted
hummm
duk abinda akace haram ne yanada kyau ka gujeshi koda kuwa duk duniyar nan suke aikatashi kuma ka/kidaina yima mutane jam'i
gaskiya Wannan Yana neman mata bazan boye miki bah
Till you're done with school and you're giving attention to men? You're deceiving yourself. Either focus on school and leave men or get married.
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment