Aslm
Pls a taya ni tambayar Yan aji wai meyasa ba'a so a fada wa mai aljanu Yana da aljanu
Hardai idan sun tashi suka lapa ace Kar a pada mashi/mata, ko Kar a bata labarin abin da tayi a lokacin?
And dan Allah mutum yana iya rabuwa da aljanun gado ko ana wani magani ne da baza su dinga tashi ba? And is there anything wrong if namiji ya aura mai aljanu?
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment