Hey buddies 🥺 Dan Allah ya ake Dena shagwaba everyone keeps complaining na cika shagwaba even my boyfriend har fada mukayi dashi akan hakan kusan 1 mmth knn be kirani ba na masa text no reply am feeling kamar ya Dena so na ne wai shagwaba na yayi yawa🥺 kowa yi wa nke wai kila haka nakewa wasu mazan me that am always at home bana fita ko Ina sai school wai he can't stand seeing me inawa wani shagwaba kuma ni it's part of me bansan inayi ba am confused in da Wanda yasan yadda zanyi na Dena help me pls ya ake magana ba shagwaba help your li sis
😅😅😅😅 I am sorry for my laughing
ikon Allah mu muna son shagaba Amman shi baya so..
🤣🤣🤣🤣🤣 kai jama'a Abincin wani gubar wani ohh ni zaratou rayuwar nan fa kawai kayi abunda zaka sa kanka farin ci oo my sister kawai kiyi addu'a Allah ya baki Wanda zai so ki a yadda kike Allah kar ki takurawa kanki Allah ya bamu Wanda zasu so mu tsakani da Allah
kinga nikuma abinda nakeso naga mace taiya kenan
🤣🤣🤣 ikon Allah wasu nason shagwaba shi kuma bai so
my sister shagwaba adon mace ce especially husband 🥰 mace bbu shagwaba ai garbati ce ko Audi🤣🤣
gask ki rinqa controlling kan ki especially idan kina tare da jama'a don zai iya jefa namiji wurin tayar Masa da sha'awa don Muna son shagwaba over sai nayi promise banma son nayi bh
gskya Yana daukar tym kafin mutun ya daina abun Nan ba kmar idan mutun shine Dan fari a gida Kuma babu siblings dayawa
Dan Allah karki daina
most maza sunfi son mace Mai shagwaba wlh. don't mind ur boyfriend
ikon Allah . this your boyfriend nawa wo😹 . Men love shagwaba wooo . But how can you ladies refer to one as your boyfriend if he can go days without checking up on you .
muna so wani baya so, imagine kaiii..
kinga du Allah ki cigaba da shagwabarki,mace ba shagwaba ai bbu itah,In kk bibiya daman chan ba sanki yake bah ko kuma dutse neh,amn chikakken namiji ai yanasan mace mai shagwaba,kai ni yacce nakeson mace mai shagwaba abun ba acewa kome,shawara ta kicigaba ki kara ninkawa mah, saidai ba kowa akeyi bah,koni ace kina gf dita bazan so naga kinayiwa wani bh.dan dai banda kudi neh danazo mun sasanta 😄
Allah ya Baki iko
hmm sister kizama hamza kawai
to saboda Allah mace bbu shagwa6a ai sunanta hamza
kai Allah y kyau ta gsky ki yi tunani da kyau Anya yana sanki kuwa to idan Baki shagwaba ba hajiya me zakiyi kinga in baya so ke kuma Haka Allah ya yiki Allah zai kawo me so
Tohh fah🤔
my sis karkisa kanki damuwa bcs of maganan Mutane kawai dai Karki wa kowa control yourself
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment