How can i get my money
Anonymous Aug 8, 06:57 PM

How can i get my money 0

Barka da yamma Dan Allah matan Aure masu dan Business ko kudi a Hannu ya ake da maza masu taurin Bashi? Narasa yanda zanyi da mijina dana dan tara yan kudina na Business zemun dadin baki ya rance kuma baya biya, last danace ya bani cewa yay duk hidimar da yake banda godiyar Allah bana gani se dan ya Ari kudina zan dameshi? (Nasan yana kokari )Inaji inagani na hakura, ya samu kudi yacigaba da sabgarsa, yanzu yasake shiga matsala tausayi da halin rayuwa nakuma ranta masa, ya sake samun kudi ko zancen baya yi. Abunda yaban haushi recently yace yanada kudi beson yakashe zeban in juya, tsautsayi yasa nace ya rage mun bashina shikenan yadena mun magana se masifa in zancen kudi ya taso, atlast babu jarin babu bashin, zancen da ake yanzu ya cinye mun guntun jarin, dan Allah ya zanyi dashi? Nagode
post

Replies

(6)
JJ Aug 8, 09:09 PM
Ai Kai da kaya mallakan wuyane. Sai ki yafe masa next time kuma idan ya nemi bashi sai ki bashi kadan abunda bazai karya miki jari ba
reply 1
Phartymerh Aug 8, 09:41 PM
sorry to say but wannan mijin naki ba mutum arziki bane, soboda be da amana. Duk me amana idan ka ara mai kudi ze maida maka willingly. i think yanzu ki lallabe shi ki dena yi mai maganar kudin amma with style ki dinga nuna mai kina so kiyi business dinki kila ya sake ce wa ze baki jari. idan haka ta faru shikenan ko ze shiga matsala kada ki sake ara mai kudi tunda be ganin girman me taimaka mai.
reply 0
Phartymerh Aug 8, 09:42 PM

idan nine gaskiya bazan yafe ba, how can someone borrow my money and treat me like trash rainin yayi yawa.
reply 1
Ayesha audu Aug 9, 05:10 PM
I think in dai ba fada zakuyi ba it'll be hard to get your money Amma you can learn from the situation and avoid the mistake again. 1. Never lend him money again 2. Find a way to get your money either by asking him for a loan or capital to do business in the near future. That's my opinion
reply 0
Hindat Aug 11, 05:24 PM
Dama haka ruyuwa take yau da gone sai Allah. But yar uwa kisani namiji inbaida shi abun tausayi yake zama but yana samu kuma sai masifa.duk kuma rashi da yawan dawainiya ne take yawa shiyasa suke zama very frustrated. Tunda har yana biyamiki bukatunki masha Allah kiyi hakuri kibarmishi inyasamu yabaki falillahil hamd inbaibakiba shikkenan. Sirrinkune duka inbainema wajenki ba gunwa zaije? just try and be wise next time koda kinbashi use tactics and hikima wajen karba bawai hakanan zakije mishiba. cox biyan bashi nada wuya wlh
reply 1

Related Posts


Trending

Am I asking for too much? Relationship
I have been dreaming about my Ex Relationship
I separated with my wife last week, my story Confession
My boyfriend has not been talking to me since the last 10 days started Relationship
Little Advice Advice
PART 4: love the best and the worst feeling Relationship
part 5: my experience with love, with a guy for him a rebound girlfriend Relationship
part 6 : heart break Relationship
My Heart break experience Relationship
Please what should I do? Relationship
i need your help my friends Advice
I think i am going to lose it Advice
part 8 If u love something,set it free If it comes back, it's yours. If not, Relationship
part 9: Love knows no bound Relationship
Delete it! DELETE IT NOW!!! Relationship