Jul 1, 08:05 AM

My BF is a miser & my sisters are comparing to theirs

Assalamualaikum everyone Eid Mubarak to you all Shawara nake Nima....I don't know whether it's from me or not I have two grown up junior sisters...you know all of em have boyfriends,and not to brag, they're all trying to keep it halal in a relationship... My problem is I have a boyfriend too, I'm not a materialistic person,but my siblings used to make fun of me because of my boyfriend... they'll be like yaya kekam duk samarinki marowata ne...tell me among all of them Wanda ya taba samiki ko airtime din darine, baya damuna Amman yanxu yafara damuna tunda sukayi mgn ah gaban maman mu tayi backing dinsu up, Su harga Allah there bfs are showering them with gifts,money, airtime and the rest...i don't know ko ban iya soyayya bane sbd duk ex's Ina bb Wanda ya taba min kyauta,the annoying one is this particular one I'm dating now... Munkai 8months, ni I used to view things as normal but my sisters susuke sani damuwa, so whenever I called him he'll pick har saimun gamar da airtime dinna,then he'll call with his own card trying to conclude the conversation we're having ya hada da we'll talk later which is under probability,Kuma ko sau daya Bai taba samin airtime ba, sometimes I'll said bandashi Naga koxae tura Amma inaaa ko ah collar rigarsa ...he doesn't have much time for me self claiming he's busy all day,we used make call once in a day shima din da dare around 11:30 pm, and I'm a type of person that used to sleep early Amman haka nake hakuri najirashi,Kuma he doesn't even appreciate my waiting... sometimes ma zan Gama jiranshi idan ban Kira first ba he'll not call...like seriously they're alot that I don't want about him now,and he's not even willing to change... Infact I want to end the relationship but I don't know from where to start,and like seriously I loved him with all my heart 😭, which I hate myself for that. Pls help a sister with shawara how to end it up

Replies

(27)
Jul 1, 10:09 AM
maza fa ba wai basu son ba mace kudi bane, maybe daa suna yi amma a qarshe matan sun wulaqanta su, wasu kuma sai sun bari an sa muku rana koh bayan aure sannan zasu fara miki komai, in dai saboda bai baki komai shine dalilin da zaki rabu da shi toh just end the relationship kawai
Jul 1, 10:12 AM
sister nima most of samarin da nike gaskiya duk hk suke amma bari in fada miki yanda nayi da nawa gsky ni goge numbers su nayi da duk wani abu nasu da ze tuna mun dasu na durfafi Addua nayi ta istikhara sai gashi basu kara kira na ba irin wai suji halinda nike ciki dama can ba wani kira suke ba nayi samari kusan 3 duk haka ta kasance to ni dai abinda zan fada miki shine base on experience na lura cewa yawanci duk saurayin da zakiga yana baya-baya da ke baya son kiranki sai dai ki kira shi,be taba miki kyauta ba duk da kyauta bashi ke nuna ainihin masoyi ba, sannan bai nuna wani karfi a neman aurenki ba to wannan saurayin bata miki lokaci zeyi akarshe lkc daya ya je ya auri wata,ta yuwu ma ynxn haka da yake soyayya da ke yana da wata gf din,kinsan maza a soyayya ni anawa tunanin su kasu kashi uku ne:akwai wanda yazo da aure, akwai wanda yazo ya bata miki lkc (irin soyayyan rage lkc dinnan da maza ke yi), akwai wanda yazo ya cutar da rayuwar mace (yan iska kenan). To shi wannan saurayin naki zan iya cewa yana cikin masu soyayyan rage time ne amma kiyi istikhara sannan kuma kafin nan karki Kara nemansa ki tsaya ki gani
Jul 1, 10:28 AM
🀦🏽
Jul 1, 11:31 AM
Omo see chance wey i dey loo for, Ammma waki u samu har wasa yake dashi Duk mouth sai na saka recharge card na 5k ammma banada wqcce zan kira haka wata zaizo ya qare ko half din card sin banci bah me na GF i dey look for ooh
Jul 1, 11:34 AM
many red flags! but Alas the love you have for him won't allow you to see which is unfortunate and guess what? ya karanci kina son shi sosai,which is another wahalaπŸ₯±Sannan indirectly ur family are trying to show you,you re sacrificing toooo much for this relationship and ur man is not worthy of that .... Allah ya Zabar miki mafi alkhairi.
Jul 1, 01:42 PM
Mance da β€˜yan wahala πŸ˜‚ wasu ba sa iya zuba jari da ba lallai a dauka. Kawai dai shawarar daya ce, ki dai yi a hankali kar ki fada hannun dan zaman banza, aah toh! πŸ˜‚
Jul 1, 05:00 PM
Anonymous #1 Jul 1, 10:09 AM
maza fa ba wai basu son ba mace kudi bane, maybe daa suna yi amma a qarshe matan sun wulaqanta su, wasu kuma sai sun bari an sa muku rana koh bayan aure sannan zasu fara miki komai, in dai saboda bai [...] maza fa ba wai basu son ba mace kudi bane, maybe daa suna yi amma a qarshe matan sun wulaqanta su, wasu kuma sai sun bari an sa muku rana koh bayan aure sannan zasu fara miki komai, in dai saboda bai baki komai shine dalilin da zaki rabu da shi toh just end the relationship kawai
1
it's not all about him gifting me...I just want him to be caring, and all these lovey-dovey stuffsπŸ˜‚ thanks 🌹
Jul 1, 05:01 PM
Masha Allah Jul 1, 10:12 AM
sister nima most of samarin da nike gaskiya duk hk suke amma bari in fada miki yanda nayi da nawa gsky ni goge numbers su nayi da duk wani abu nasu da ze tuna mun dasu na durfafi Addua nayi ta istikha[...] sister nima most of samarin da nike gaskiya duk hk suke amma bari in fada miki yanda nayi da nawa gsky ni goge numbers su nayi da duk wani abu nasu da ze tuna mun dasu na durfafi Addua nayi ta istikhara sai gashi basu kara kira na ba irin wai suji halinda nike ciki dama can ba wani kira suke ba nayi samari kusan 3 duk haka ta kasance to ni dai abinda zan fada miki shine base on experience na lura cewa yawanci duk saurayin da zakiga yana baya-baya da ke baya son kiranki sai dai ki kira shi,be taba miki kyauta ba duk da kyauta bashi ke nuna ainihin masoyi ba, sannan bai nuna wani karfi a neman aurenki ba to wannan saurayin bata miki lokaci zeyi akarshe lkc daya ya je ya auri wata,ta yuwu ma ynxn haka da yake soyayya da ke yana da wata gf din,kinsan maza a soyayya ni anawa tunanin su kasu kashi uku ne:akwai wanda yazo da aure, akwai wanda yazo ya bata miki lkc (irin soyayyan rage lkc dinnan da maza ke yi), akwai wanda yazo ya cutar da rayuwar mace (yan iska kenan). To shi wannan saurayin naki zan iya cewa yana cikin masu soyayyan rage time ne amma kiyi istikhara sannan kuma kafin nan karki Kara nemansa ki tsaya ki gani
5
okay sister I'll do so insha'Allah thank you 🌹
Jul 1, 05:03 PM
Anonymous #2 Jul 1, 11:31 AM
Omo see chance wey i dey loo for, Ammma waki u samu har wasa yake dashi Duk mouth sai na saka recharge card na 5k ammma banada wqcce zan kira haka wata zaizo ya qare ko half din card sin banci bah me [...] Omo see chance wey i dey loo for, Ammma waki u samu har wasa yake dashi Duk mouth sai na saka recharge card na 5k ammma banada wqcce zan kira haka wata zaizo ya qare ko half din card sin banci bah me na GF i dey look for ooh
1
u your own na play... it's better self to stay single for a while πŸ˜‚
Jul 1, 05:05 PM
Anonymous #4 Jul 1, 05:03 PM

u your own na play... it's better self to stay single for a while πŸ˜‚

0
πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ Nagaji da rayuwar single din nan ne wlhi
Jul 1, 05:05 PM
Anon Lady Jul 1, 11:34 AM
many red flags! but Alas the love you have for him won't allow you to see which is unfortunate and guess what? ya karanci kina son shi sosai,which is another wahalaπŸ₯±Sannan indirectly ur family are [...] many red flags! but Alas the love you have for him won't allow you to see which is unfortunate and guess what? ya karanci kina son shi sosai,which is another wahalaπŸ₯±Sannan indirectly ur family are trying to show you,you re sacrificing toooo much for this relationship and ur man is not worthy of that .... Allah ya Zabar miki mafi alkhairi.
5
Amin sisπŸ™πŸŒΉ
Jul 1, 05:06 PM
Anonymous #3 Jul 1, 01:42 PM

Mance da β€˜yan wahala πŸ˜‚ wasu ba sa iya zuba jari da ba lallai a dauka. Kawai dai shawarar daya ce, ki dai yi a hankali kar ki fada hannun dan zaman banza, aah toh! πŸ˜‚

1
wlh faπŸ˜‚
Jul 1, 05:06 PM
Anonymous #4 Jul 1, 05:00 PM

it's not all about him gifting me...I just want him to be caring, and all these lovey-dovey stuffsπŸ˜‚ thanks 🌹

1
wato irin tsun-tsun soyayya dinna...na gane
Jul 1, 06:06 PM
Anonymous #2 Jul 1, 11:31 AM
Omo see chance wey i dey loo for, Ammma waki u samu har wasa yake dashi Duk mouth sai na saka recharge card na 5k ammma banada wqcce zan kira haka wata zaizo ya qare ko half din card sin banci bah me [...] Omo see chance wey i dey loo for, Ammma waki u samu har wasa yake dashi Duk mouth sai na saka recharge card na 5k ammma banada wqcce zan kira haka wata zaizo ya qare ko half din card sin banci bah me na GF i dey look for ooh
1
hhhhhh
Jul 3, 08:05 AM
Communication saves a relationship. Some men aren't romantic or stop being romantic after maybe a betrayal or so. Narrate the kinda relationship you want with hikimah. If he doesn't adjust, and you feel you can't settle for less, you have all the reason you need to end it.
Jul 3, 03:09 PM
my sister idan kina addua kawaii ki mnta dasu
Jul 3, 07:24 PM
Gaskiya har ga Allah ni bana son namiji wanda won’t offer me anything, I’m not asking you to give me expensive gifts, but the gesture of you giving is what I appreciate. Ni as a lady I know how to gift my Man, if ni mace zan baka kwauta kai meyasa baza ka bani ba. some men will be saying suna kwada budurwa suga how she will cope with him not giving pls no one should try that with me, because I will fail it woefully, Dan Allah zuciya fa tana son mai kyautata mata…
Jul 3, 07:29 PM
poster about you guys not making calls till 11:30pm, that’s a very big red flag, no matter how busy he is if he really wants to he will get time to call, sms, or WhatsApp chat you.. but you making effort all the time bazai ga darajarki ba. and lastly but not the least, one day just don’t call him and see if he will , I bet bazai kiraki ba, if he doesn’t call kiyi hakuri kema kar ki kira har kiga inda abun zai kai ku. if he can stay for 3 days bai kira ba, then he’s not worth it, ko rabu dashi. because I’m already seeing red flags… you can contact me please, I will give you tips on how to go about it, thou I’m also not perfect. notify me when you get thisβ€¦πŸ˜Š
Jul 3, 07:32 PM
Abubakar Usman Jul 1, 10:28 AM

🀦🏽

0
ya dai?
Jul 3, 07:33 PM
Anonymous #4 Jul 1, 05:00 PM

it's not all about him gifting me...I just want him to be caring, and all these lovey-dovey stuffsπŸ˜‚ thanks 🌹

1
I understand you poster
Jul 3, 07:46 PM
Anonymous #6 Jul 3, 07:29 PM
poster about you guys not making calls till 11:30pm, that’s a very big red flag, no matter how busy he is if he really wants to he will get time to call, sms, or WhatsApp chat you.. but you making [...] poster about you guys not making calls till 11:30pm, that’s a very big red flag, no matter how busy he is if he really wants to he will get time to call, sms, or WhatsApp chat you.. but you making effort all the time bazai ga darajarki ba. and lastly but not the least, one day just don’t call him and see if he will , I bet bazai kiraki ba, if he doesn’t call kiyi hakuri kema kar ki kira har kiga inda abun zai kai ku. if he can stay for 3 days bai kira ba, then he’s not worth it, ko rabu dashi. because I’m already seeing red flags… you can contact me please, I will give you tips on how to go about it, thou I’m also not perfect. notify me when you get thisβ€¦πŸ˜Š
1
I've already tried it before even posting this ...wlh and he didn't call, sanda na Kirashi on the forth day yake bani flimzy excuses... like seriously I'm done with him...I can't take it anymore 😭
Jul 3, 07:49 PM
Anonymous #2 Jul 1, 05:05 PM

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ Nagaji da rayuwar single din nan ne wlhi

0
see you...as babes choke for this duniya,u no suppose say you're tired of been single you're single by choice! πŸ˜‚
Jul 3, 08:14 PM
Anonymous #4 Jul 3, 07:46 PM

I've already tried it before even posting this ...wlh and he didn't call, sanda na Kirashi on the forth day yake bani flimzy excuses... like seriously I'm done with him...I can't take it anymore 😭

0
I'm glad you've taking this decision for yourself, you never know someone out there is craving to get your attention.. you are perfect also, mazan ne basuyi deserving dinki ba, such a caring soul, may Allah give you someone who will appreciate you.
Jul 3, 09:56 PM
Anonymous #6 Jul 3, 08:14 PM
I'm glad you've taking this decision for yourself, you never know someone out there is craving to get your attention.. you are perfect also, mazan ne basuyi deserving dinki ba, such a caring soul, may[...] I'm glad you've taking this decision for yourself, you never know someone out there is craving to get your attention.. you are perfect also, mazan ne basuyi deserving dinki ba, such a caring soul, may Allah give you someone who will appreciate you.
1
Amin ya Allah nagode sosae 🌹😊
Jul 3, 11:35 PM
Anonymous #6 Jul 3, 07:32 PM

ya dai?

0
sorry ma, i was just passing by...
×