Namiji ze iya amfani da Hadin Sabaya?
Anonymous Jun 24, 07:20 PM

Namiji ze iya amfani da Hadin Sabaya? 0

Salami . Don Allah namiji ze iya amfani da hadin sabaya domin kara kiba ko kuwa mata ne kawai zasu iya amfani dashi. Naji ance yana gyaran nono, to naga maza basuda nono.
post

Replies

(9)
Muhammad Musa Muhammad Jun 24, 07:31 PM
😹😹😹 wlh ni Ina aiki dshi bbu ruwa na
reply 0
Anonymous Jun 24, 08:04 PM

Kairfa kaje nono ya fito maka🤣 Amma yana yi maka aiki kuwa?
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jun 24, 09:18 PM

😹😹😹 nono Kuma subhanallah 💔 ni dai Ina Sha kawai so bni da Mata balle na tabbatar yna aiki. but gasky tunda Ina workout jikina Yana kyau sosai
reply 0
Anonymous #2 Jun 24, 09:28 PM
Anonymous #1 Jun 25, 07:37 PM
Nidai bantaba ji namiji yasha ba
reply 0
Anonymous #3 Jun 28, 11:03 AM
fatima fouad tace anyone can take it
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jul 13, 06:42 AM

to ni bna iya zama bbu shi
reply 0
Anonymous Jul 13, 12:17 PM

Yana saka kiba? Ni ko be karbe ni bane? Nakai kusan wata ina amfani dashi amma bnga canji ba🙄
reply 0
Muhammad Musa Muhammad Jul 13, 03:17 PM

🤣🤣🤣 kana workout?? pressup, squad, jumping jacks, twizzers crossing etc.
reply 0

Related Posts


Trending

friendship Relationship
Are you ready!!! General
Dear girls, Relationship
Bare Ta Auri Dan Fulani General
What is your opinion on Jigida? General
Tambaya Entertainment
TEAM LEFE DOLE KO ASOKE LEFE Marriage
Why do men do this dan Allah? General
Guys on this app wan make me crazy Matchmaker
Your Birthday. Entertainment
Boredom General
A Message to My Princess (unknown wife) Marriage
Me yake fara zuwan ranka idan kayi tunanin Aure? Marriage