mesa maaikatan lpy(female nurses) suke samun matsala wajen aure?
Anonymous Jun 23, 04:05 PM

mesa maaikatan lpy(female nurses) suke samun matsala wajen aure? 1

Ni maaikaaciyar lafiya (nurse),nayi karatun ne saboda baba na burinsa yaga yarsa tana aikin lpy (doctor or nurse) alhmdllh bam samu nayi medicine amma na samu nursing( ni kuma bani son harka lfy amma nayi ne sbd na farantawa mahaifina)Alhmdllh ina godiya da samun mahaifi irinsa, dan ya hana kansa jin dadi dan kawai yaga ya cinema burinsa akaina, ina da qanne 6 amma yafi bawa karatuna muhimmanci sbd nan gaba na samu aiki zan (in sha Allah) taimaka masa. Allah na gode yanzu ina internship dina. matsala ynzu itace duk wanda yazo neman aure na sai yace ba zan aiki ba, ni kuma gsky a wannan yanayi na rayuwa da yadda mahaifina yasha wahala gsky bazan iya ajiye aiki(tunda ni kaina ba so nke ba) amma ina so na sa mahuafina farinciki yasan cewa kudin daya kashe baa banza bane kuma Ina da qanne. Ni a yanzu na ajiye batun aure a gefe gashi shekaru na ja, Ammma bam fidda da rai, ina kaina fata nagari Allah bai manta dani ba .
post

Replies

(26)
Anonymous #1 Jun 23, 04:37 PM
😢😢 sister how old are you? Hana mace aiki ba alkhairi bne a irin rayuwan da ake ynxu miji baya bawa mace hakkin ta koda yna da Hali sabidda mugunta. Amma Hana mace aiki alkhairi ne idan bata da kamun Kai. ki cigaba da addu'a da hakuri Allah zai bki miji, sister duk wadda y nuna yna sonki da aure Koda kin girme shi ki bshi dama. idan Kinga wadda yyi Miki try and get his number anonymously or his social media handle and try to tell him abinda ke ranki. remember kada kiyi Masa karya but kada ki bari ayi taking advantage nki
reply 1
Fateemaa Jun 23, 05:07 PM
sister Allah ya kawo miki nagarii Amma tunda kika ga duk Wanda yazo yana tafiya toh kisa ah ranki cewa ba mijinki bane da Allah yasa mijinki ne da koh ya tafi saiya dawo mijinki yana nan zaizo insha Allah Allah ya kawo nagarii
reply 1
Anonymous #1 Jun 23, 05:32 PM

awwn 🥰 sister love yourself ok and pray insha Allah ba zki Kai Dec 2023 bh ba tare da an tsayar da ranar auren ki da mutumin kirki bh. believe in yourself and move on ameen
reply 1
Muhammad Musa Muhammad Jun 23, 07:39 PM

be positive give a chance to a responsible person idan yyi approaching nki. tell him about yourself at first day and ur plans bayan aure let him know that kina so kiyi aiki. you wanna be self-reliance.
reply 0
Dr A A Jun 23, 08:57 PM
Allah sarki Allah ya kawo maki miji na gari nd babban dalilin da yasa Rn ke samun matsala shine night duty en da kuke wanda ya ke kunshe da abubuwa dayawa
reply 0
Anonymous Jun 23, 09:02 PM

ko wacce mace da halinta kuma shi night duty it's part of the job lack of trust ne na wasu mazan anyway Allah knows my intention
reply 0
Dr A A Jun 23, 09:06 PM

hakane sister but u only knows ur self kin gane but kaso mai tsoka akwai matsala ne kawai dai allah ya rufa mana assiri
reply 0
Funtua Jun 23, 09:31 PM
Aslm, aure haka yake, 99% na kowane aure Yana zuwa da Irin nashi matsaloli Amma kowane da kalarshi, wata matsalar gajera wata doguwa. a haka zaaita je a komo. Idan har lokacin auren yayi ki sani koba shiri wlh Zaki an daura. wani lokacin zakaga mutum ya shirya komai na aure Amma Kuma auren baisamuba sbd lokacinsa baiyiba Amma wani Bai shiryaba sai ayi saboda lokacin Yana hannun Rabbana.
reply 0
Anonymous #2 Jun 24, 07:04 PM
for me honestly, it’s about companionship. I’m a selfish man and can’t marry a health worker because of the hours they put into their job. aiki ne Wanda even if you’re in the middle of something and emergency ya taso, suna iya barin family to go and attend to it. plus. most men would never be comfortable with their wife being on night duty 😂😂😂. Most people da naga na iya auren nurses, daman shima yana tafiyane sossai baya zama. when both of them are busy
reply 0
Anonymous Jun 24, 07:18 PM

Allah sarki Alhmdllh Allah daya qaddara mukai wannan karatun ba wai don baya son mu bane ba... shi kadai ya son dalilin da yasa mukai karatun.. one thing about irin ku, shine idan kun kai matanku asibiti sai kuce dole sai mace zata dubata amma baku bawa matan (nurses doctors) baku encouraging dinmu kullum sai kunshe mu kuke... Allah na nan
reply 2
Anonymous #4 Jun 24, 07:29 PM

Hmm like I was dating this guy fahh ina studying nursing fah kuma yasani cuz he's even proud but ranan ina cemishi anyi posting namu clinicals kuma my first week akan duty roster night neh bawan Allah ya ware har yau bbu ni bbu Shi waii taya zanje har na kwana a layi bada kowa bah and I was like Baka yarda Dani bane or something like that
reply 1
Anonymous #3 Jun 25, 05:21 PM
ni ai idan ma maaikaciyar lafiya ba bazan iya aure ba. Mata na na farko nurse ce yanzu 12years da aurenmu tana aiki a ATBUTH. yanzu kuma ina neman student doctor a Unimaid tan 500l tana gamawa zamuyi aure. abincin wani guban wani. idan zanyi na 3 dana 4 duka a medical field zan aura
reply 2
Anonymous #2 Jun 26, 06:43 PM

Allah ya taimaka. wlh, Kawai it's just preference irin namu maza. truely, I don't think it's fair. but no body should be forced to take one for the team
reply 0
Anonymous #5 Jun 30, 09:41 PM

ameen, but can you please elaborate this... saboda night duty dinda yake kunshe da abubuwa dayawa... I'm saying this because akwai doctors mata kuma suma suna yin call, what's the difference please because dukan su kwana a hospital su keyi saboda Marasa lfy, meyasa akafi ganin aibun nurses?
reply 0
HAUWAU ISAH MUHAMMAD Jul 2, 11:09 PM
sis calm down duk wadda tayi karatu bangaren medical field ko waye yazo gurinta da aure yasan ba me zama bace ba yadda iyayen mu zasu kashe mn kudi muyi karatu for yrs sannan yace baza kai aiki ba wannan zancen banza ne ba auren zaiyi ba kawai ki rabu da shi Allah zai kawo nagarin da kuma zai fahimceki yasan muhimmanci karatun da aikin ya goya miki baya Allah ya duba mu duka ai kaima aikin kawai yi kake badan kudin da kake samu ba zai iya biyawa iyayenka kudin da suka kashema ba
reply 1
Anonymous #6 Sep 5, 07:30 AM

Ra'ayinmu kala daya, nikam bama Nurse or Midwife ba, bantaba sure ba, amman wllhy mata Medical Doctor nakeso na aura, kuma rashin samun hakan shiyasa har yanxu banida ko girlfriend.
reply 0
Anonymous #6 Sep 5, 07:39 AM

Nikam wllhy Medical Doctor nakeso na aura ma, gashi har yanxu bansamu ba, duk Inda naji ance ai wance medical Doctor ce, tambaya na na farko shine, is she married.? cox if she's not, zan nemeta but har yanxu bansamu ba, hakan yasa har yanxu banida ko girlfriend, kuma insha Allah mata 4 da zan aura Duk Medical Doctors zan aura, cox night duty bashine matsalan ba, saboda matan aure dayawa ba medical personnel bane kuma ana kamasu da rana a hotels, to kawai kayi fatan mace tagari, nima kuma Allah yabani Mata medical Doctor na aureta as soon as possible.
reply 0

Related Posts


Trending

how i feel about women General
Should i do it? she's tempting me Advice
a never ending love General
This is what i want in Marriage as a man Advice
friendship Relationship
Future Husband General
ga wanka ga sana'a ga 'ya chanji Amma Babu budurwa Allah yakawo nagari General
Are you ready!!! General
A Security guard at our school hmm!, wai he's in love with me Advice
what do you do for fun? Entertainment
Why is it that working class guys like me only meet idle ladies Relationship
A Friend General
What would you like to eat this weekends? Food
If I get married, I want to be very married Marriage
What do you plan to Achieve this week? Business
Help a sister Relationship