Dan Allah ku bani shawara
Ni bazawara ce na taba aure
na fito daga gidan tsohon mijina
ina karatu
na samu problems sosae a gida sbd banda aure
inada manema sbd abunda nake fiskanta a gun mahaifiyata da bro dina yasa nace zanyi aure
sbd yana da kudi mamanmu bata ganin laifinshi Sam
saboda zuwa makaranta har karuwa yacemin
shine nace ma wani a cikin masu nema na ya turo
an kawo sadiki bros dina wai matanshi ta fishi kudi something like that
mamanmu har baki tamun akan nace zanyi aure kawai sbd na rufawa kaina asiri
wai sai lalle nayi karatu na bar zancen aure
kuma dai an fara cewa mutum karuwa kam it's better nayi aurena
gashi bamuda uba ya rasu since I was 5months
Allah ya zaba miki mafi alkhairi Ameen
🤔 parents dis days bansan meyasa suke mantawa da haqqin da Allah ya Dora masu na yaransu ba seriously abun ya fara bada tsoro..Amma Taya ance maki karuwa Kuma ace bazakiyi aure ba inma karuwancin kkeyi auren bashi ya kamata su barki kiyi ba ynda Zaki daina Amma idan sun Hana toh so ake ki cigaba dayi kenan abun s sad gskya
wow. this is unrealistic from their own end and taughtfull from yours.
dole sunada magabata ai. Just report them to a wise person
Da farko I will advise you to start waking up at midnight and tell Allah your problem, ki nema wa mamakin da bro shiriya da ganewa.
kada ki damu bakin da tayi mijinta zai kamaki bh because ba laifi kk yi mata bh rather kinbi umurnin Allah ne sbd kina don aure.
na uku ki samu wadda maman ki take jin kunyan sa ko kuma yake da ikon ya fada mata magana taji, ki fada masa problems din ki.
koyi istigfari da salatin Annabi Sallallahu alaihi Wasallama babu adadi koda yaushe, Nima ki saka Ni cikin addu'a don w'h ina cikin damuwa, ina son aure kuma definitely nasan gida baza su yarda bh
imagine bro yce wa kanwar sa prostitute 😭 instead of ya dge yyi mata aure.
Allah ya kawo na gari ngd
amin ya rab
Ameen ..ba kince kin samu bh?
Allah ya kawo miki dauki
amin ya rab
Eh
Allah ya kawo Miki mafiata
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment