Salam mrng sannu da hidima
Ina da tanbaya ne pls
Idan na zauna sai na dinga ganin danshi a pant dina kmr na jike ban sani ba ko cuta ne ? Dan idan Zan fita ma said na saka extra pant a jaka pls a taimakamin da ans nagode
Danshi wat colour,and yaushe kikayi period last,cos we have normal discharge and abnormal discharge,normal din yana zuwa ne in form of fari and a bit of yauki kadan Mara odour,ko kuma idan peioud dinki ya kawo kai,but idan ba fari bane,yellow of brown in colour kuma da wari to gaskiya d best kawai shine ki je asibiti.Though zaki iya using dis simple home remedy, ki duma ruwa Ku zuba Dan gishiri kadan ki tsarki da shi Insha Allah shima zaiyi taimako idanma infection ne ke son damunki,and make it a regular routine,kiyi avoiding ruwan sanyi kam totally...All d best
Yes akoi ruwan ni'ima da kuma infection .ki daina tsarki da ruwan sanya, zama kasa ko karkashin fan ,yawo a gida ba slippers da dai sauransu inkuma bai daina ba the best thing is kije asibiti a dubaki maybe infection keson kamaki ko wani Ciwon
×
Join the Discussion
Sign in to share your thoughts and engage with the community.
Login to Comment