Anonymous
Jul 24, 11:06 AM
Advice
0
Salaam. Pls share with the arewahub family.
I need an urgent help.
Ina rubuta jarabawa ta makarantan boko (Masters). nakan kashe Kaina da karatu sosai. Amma aduk lokacin da nashiga exam hall aka bani question paper wallahi yawancin duk abunda nake taddawa a question paper din nasan su amma in kawo su in rubuta abun ya Kan gagareni, na Kan manta da komai. wani lokaci har Reg number sai na tambaya an fada min. Amma kuma Ina submitting answer sheet na nafita hall din duk abunda na karanta da Wanda ke question paper din sukan dawo Kaina, Zan iya kawo su. Kuma ba randa bana addua'a in nashiga hall din. Pls in akwai wani shawara ko addu'a ataimaka min.